Arewa Reporters 24
Shafi ne da ya himmatu wajen kawo labarai na gaskiya tare da sharhi akan al'amuran siyasar Najeriya na yau da kullum. Harma Nishadi
05/12/2023
Kungiyar Izala Ta Yi Allah Wadai Da Ķìśan Kiyashin Da Sojoji S**a Yi Wa Musulmai A Kaduna
Kungiyar wa’azin musulunci ta Izala tayi Allah wadai da kisan kiyashi na harin wani jirgin sama da aka yiwa al’ummar musulmai a jahar kaduna yayin da suke gudanar da wani taro.
Shugaban kungiyar Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, yayi kira ga gwamnantin tarayya da tayi bincike na gaskiya Akan hakikanin abun da ya faru, kuma ta hukunta masu hannu a cikin wannan lamari.
Lamarin de ya faru ne a kauyen Tudun Biri da ke gundumar Afaka a lardin Rigasa a karamar hukumar Igabi, inda aka yi kuskuren kashe musulman da suke gudanar da wani taro tare da jikkata wasu da dama biyo bayan wani hari da jirgin yaki mara matuki na soja ya kai don farautan ‘yan ta’ada.
Sheikh Bala Lau yayi jimami kwarai, ganin yadda daruruwan mutane s**a rasa ransu a wannan lamari. A karshe yayi addu’ar Allah ya Jikan musulmai muminai, ya baiwa wadanda s**a ji rauni lafiya, ya kuma kiyaye faruwar haka a gaba.
JIBWIS NIGERIA
05/12/2023
Shugaban sojin kasa ya Lt. General Taoreed Lagbaja ya kai ziyara kauyen Tudun Biri domin ta’aziya da jajantawa al’umma bisa iftila’in tashin bom da yayi sanadin rasa rayukan Al’umma.
MANYAN LIKITOCIN DUNIYA GUDA 11 NE
1. Alqur'ani Mai Girma
2. Yawan shan ruwa
3. Bacci wadatacce da daddare
4. Iska mai kyau
5. Tafiyar rabin awa a kasa kullun
6. Abinci mai gina jiki madaidaici
7. Hasken rana
8. Zuma
9. Habbatus Saudah
10. Yarda da kaddara mai kyau koh maras kyau
11. Furta "Laa'ilaaha illallah"
KARIN BAYANI
Idan kayi zargin kanka kace astaga furula
Idan kaji radadi "Alhamdulillahi"
Idan abu yabaka mamaki "Subhaanallah"
Idan kana cikin farin ciki "Salatin Annabi ﷺ"
Idan kana cikin bakin ciki "Innalillahi wa inna ilaihi rajiun"
Idan kaga abun mai ban sha awa kace "Mashaa Allah Tabarakallah"
Ka fara komai da "Bismillahi"
Ka rufe komai da "Alhamdulillahi"
Ina rokon Allah Ya yarda da ni da ku babu komai bayan yardar Sa sai Aljannah In shaa Allahu...
*Kada ka/ki Wuce Baka turawa jama'a ba. Allah Ya sa muna daga cikin masu samun babban rabo ranar gobe kiyama, aameen Ya ALLAHU.*
25/08/2021
Abunda kefaruwa A Cikin Garin Jibia.
Babbar Matsalar Take Damummu Tsangwama Da Takura Da jami'an Tsaron Hanya Na Custom Abubuwa dadama Anhana shigowa dasu, yadda kasan mu ba yan Nigeria mukeba wlh Abundai yayi yawa.
To inakirane A madadin Al'ummar Garina na Jibia, Kuma Ina rokon wannan kafa ta Arewa Reporters24 Data watsa wan nan koken ko yakai wajen Wanda keda Ruwa da Tsaki ko zasu bibiyi gaskiyar wannan zancen.
wasu daga cikin alummar wan nan yanki na jibia daga jahar katsina Nigeria
Rubutu Daga Hassan M Isah Jibia. Nagode.
25/08/2021
Assalamu Alaikum Masoya Kasar Nigeria 🇳🇬 Dama Arewa Reporters 24.
Muna yawan Samun Sakon Al'umma Cewa Suna Turo Sakonninsu A Wannan Shafin Mai Albarka, Kuma Sunason A 'Daura Amma Ba'a 'Daurawa.
Maganar Gaskiya Bawai Bama Son 'Daurawa Bane, Amma idan Mutun Yanason A 'Daura Sakon shi A Wannan Shafin a Arewa Reporters 24 .
Ga Yanda Mutun Zai Turo Sakon shi a Wannan Shafin Shine Katuru Sakon Ta Cikin Kafarmu inda Aka Rubuta Write Something on the Page Tanan Mukeda Damar 'Daukar Sakonku Domin Isarwa Al'ummar Duniya , Amma Kasan idan zaka Turo Sakon Na Gaskiya ne.
Kayi Posting Dinka Ta Cikin Shafin Arewa Reporters 24 Domin Asamu Damar Yadawa Al'ummar Duniya.
Idan kuma Sakon Yashafe Fadakarwane ko Nishadantarwa ne Banda Cin Mutunci Wani Mutun ko Wani Addini Ko Cin Zarafin Wata 'Kabila ko Wata Kasa.
Haka Zalika Banda Kwafan Wata Shafin Batare da Izinin Wannan Shafin Ba.
Kunada Daman 'Daura Abubuwan Dake Faruwa A Yankunanku.
Sharadin Rubutu Da Harshen Hausa Kawai Akabada Izinin Rubutu a Zauren, Ana Kara Nanatawa Banda Zagi ko Cin Mutunci Wani Mutun.
Katabbatar Kasan Sharaden Rubutu kuma Ka'iya Rubutu, Ba Dauko Rubutun Wani ka 'Daura a Shafin Ba.
A Tabbatar Ambi Doka, Domin Zama Daya Daga Cikin Masu Jagoranci a Wannan Shafi ta Arewa Reporters 24
Assalamu Alaikum Masoya Kasar Nigeria 🇳🇬 Dama Arewa Reporters 24.
Muna yawan Samun Sakon Al'umma Cewa Suna Turo Sakonninsu A Wannan Shafin Mai Albarka, Kuma Sunason A 'Daura Amma Ba'a 'Daurawa.
Maganar Gaskiya Bawai Bama Son 'Daurawa Bane, Amma idan Mutun Yanason A 'Daura Sakon shi A Wannan Shafin a Arewa Reporters 24 .
Ga Yanda Mutun Zai Turo Sakon shi a Wannan Shafin Shine Katuru Sako Ta Massage, Amma Kasan idan zaka Turo Sakon Na Gaskiya ne.
Idan kuma Sakon Yashafe Fadakarwane ko Nishadantarwa ne Banda Cin Mutunci Wani Mutun ko Wani Addini Ko Cin Zarafin Wata 'Kabila ko Wata Kasa.
Haka Zalika Banda Kwafan Wata Shafin Batare da Izinin Wannan Shafin Ba.
A Tabbatar Ambi Doka, Domin Zama Daya Daga Cikin Masu Jagoranci a Wannan Shafi ta Arewa Reporters 24
Muhammad Rasulullah
Sallu Alaihi wasallam
08/08/2021
Majalisar Dattawan ƘASAR NAN TA NEMI A ƘIRƘIRO ƘARIN JIHOHI 20 A TSAKANIN KUDU DA AREWA
Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci a kirkiro wasu karin jihohi ashirin daga cikin takatin da shida da ake da su.
ITAI State (daga Akwa Ibom State)
– State status a birnin tarayya FCT
– Katagum State daga Bauchi State
– Okura State daga Kogi East
– Adada State daga Enugu State
– Gurara State daga Kaduna South
– Ijebu State daga Ogun State
– Ibadan State daga Oyo State
– Tiga State daga Kano State
– Ghari State daga Kano State
– Amana State daga Adamawa
– Gongola State daga Adamawa
– Mambilla State daga Taraba State
– Savannah State daga Borno State
– Okun state daga Kogi State.
– Etiti State daga South East Zone
– Orashi State daga Imo da kuma Anambra states
– Njaba daga jihar Imo State
– Excision of Aba State from Abia State;
– Anioma State from Delta State
– Torogbene daga Oil River States da Bayelsa Delta da kuma Rivers states
– Bayajida State from parts of Katsina, Jigawa, and Zamfara states.
Me za ku ce ?
27/07/2021
Allah ya Tarwatsa Duk wanda baya kaunar Manzon Allah, ya Tsinewa Duk wani mai son Arna Makiyan Musulmai irinsu Sahara Reporters
Duk wani Musulmi mai kishin Addinin Musulunci ya kaucewa Bibiyar Sahara Reporters kuma yayi Tsiniwa Gareta Domin Nunawa Addinin mu Musulunci Tafi kowacce Addini Daraja a Duniya Da Lahira.
27/06/2021
Arewa Reporters 24 Tana Mika Sakon Godiya Da Jinjiwa Ga Wadannan Manyan Jihohi Guda Goma (10 ).
Na 1. Jihar Kano, Nigeria 🇳🇬.
Na 2. Jihar Kaduna, Nigeria 🇳🇬.
Na 3. Jihar Gombe, Nigeria 🇳🇬.
Na 4. Jihar Adamawa, Nigeria.
Na 5. Birnin Abuja, Nigeria 🇳🇬.
Na 6. Jihar Bauchi, Nigeria 🇳🇬.
Na 7. Jihar Borno, Nigeria 🇳🇬.
Na 8. Jihar Sokoto, Nigeria 🇳🇬.
Na 9. Jihar Katsina, Nigeria 🇳🇬.
Na 10. Jihar Niger, Nigeria 🇳🇬.
27/06/2021
Shafin Arewa Reporters 24 Na Godiya ga Wa'ennan Sashin Mutanen.
Islam is a Religion of Peace
Muslims are not Terrorist.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Abuja
AREWAREPORTERS24