Imam Ridah Hausa

Imam Ridah Hausa

Share

Shafin Hausa na Haramin Imam Ridha (Reza) A.S dake Birnin Mashhad, Iran.

26/05/2026

BARKA DA RANAR ARAFA...

Wanda yake da Allah a wannan rayuwa to fa shine yake da komai, wanda kuwa ya rasa Allah to ya rasa komai.....

Daga cikin Addu'ar Imam Hussain(as) a ranar Arafa yana cewa:
๐Ÿคฒ๐Ÿป ๐Ÿ“ฟ "Ya Ubangiji, wanda ya rasa ka (to) me ya samu? wanda kuwa ya same ka me ya rasa"

ยซู…ูŽุงุฐูŽุง ูˆูŽุฌูŽุฏูŽ ู…ูŽู†ู’ ููŽู‚ูŽุฏูŽูƒูŽุŒ ูˆูŽู…ูŽุง ุงู„ูŽู‘ุฐููŠ ููŽู‚ูŽุฏูŽ ู…ูŽู†ู’ ูˆูŽุฌูŽุฏูŽูƒูŽยป

Ranar Arafa rana ce ta kara samun masaniya ga Allah T da kuma neman kusanci da shi, don haka a dage da Addu'o'i da Munajati.

Muna yi muku barka da wannan Rana ta Arafa.

15/05/2026

๐Ÿ“จ Saฦ™on Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci dangane da ranar girmama harshen Farisanci da tunawa da Hakim Abulqasim Ferdowsi


๐Ÿ“ฒ

https://t.me/MKhamenei_ha/87

15/05/2026

Amincin Allah ya tabbata a gare ka ya shugaba mai wannan zamani Al-imamul Muntazar(ajf).

09/05/2026

Masu bibiyarmu a wannan zaure mai albarka, sakon ziyara da addu'o'inku sun isa ga Imam Ridha(as).

Allah ya biya mana dukkanin bukatunmu baki daya.

09/05/2026

A duk lokacin da damuwa ta yi maka yawa....
A duk lokacin da matsaloli s**a baibaye ka....
A duk lokacin da Bashi ya yi maka katutu....
A duk lokacin da kake son farin ciki, nishadi da nutsuwa su zo maka ka yawaita Salati ga fiyayyen halitta da Iyalinsa tsarkaka.

ุงู„ู„ู‘ู‡ู… ุตู„ู‘ ุนู„ู‰ ู…ุญู…ุฏ ูˆุขู„ ู…ุญู…ุฏ.๐Ÿต๏ธ

06/05/2026

Imam Sadiq (as) ya ce:
"Allah kaji ฦ™an mutanen da s**a kasance fitulu masu haskawa, sun kasance masu kira zuwa gare mu da ayyukansu da jajircewar su, ba kamar wadanda suke watsa da sirrukanmu ba"

ุฑูŽุญูู…ูŽ ุงู„ู„ู‡ู ู‚ูˆู…ุงู‹ ูƒุงู†ูˆุง ุณุฑุงุฌุงู‹ ูˆู…ู†ุงุฑุงู‹ุŒ ูƒุงู†ูˆุง ุฏุนุงุฉู‹ ุฅู„ูŠู†ุง ุจุฃุนู…ุงู„ู‡ู… ูˆู…ุฌู‡ูˆุฏู ุทุงู‚ุชูู‡ู…ุŒ ู„ูŠุณ ูƒูŽู…ูŽู† ูŠูุฐูŠุน ุฃุณุฑุงุฑู†ุง

๐Ÿ“šTuhaf al-โ€˜Uqul, p. 301

29/04/2026

Masu bibiyarmu a wannan shafi sakonku na bukatar Ziyara da Addu'a a Haramin Imam Ridha(as) ya shiga a wannan rana ta haihuwar Imam din(as)

29/04/2026

Kuyi niyya, ku ฦ™udurce dukkanin bukatunku a wannan rana ta haihuwar Imam Ridha(as), za mu karanta Ziyara a Haramin Imam Ridha(as) da niyyar ku a wannan rana.

29/04/2026

Imam Ali Arridha(as) ya ce:
"Wanda duk ya zauna a muhallin da ake raya ambatonmu(Ahlulbait), Zuciyarsa ba za ta mutu ba a ranar da zukata suke mutuwa."

27/04/2026

Shirye-shiryen Maulidin Imam Ali Arridha(as) a makwancin Imam din(as)

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Mashad?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Holy Shrine Of Imam Reza (AS), Mashhad
Mashad