Real Abdul Blogger
I am a fun blogger, content creator, influencer. DM for partnership/endorsement
24/12/2025
Innalillahi wa’inna ilaihim.
Allah yayiwa dan majalisar jiha mai wakiltar Karamar hukumar ungoggo Rasuwa. Hon. Aminu sa’adu ungoggo
Ya Allah Kajikansa da rahama.
24/12/2025
Allah ya yi wa ɗan majalisar jihar na Karamar Hukumar Birni Hon. Sarki Aliyu Daneji rasuwa, dakiku bayan rasuwar takwaransa na Ungogo Hon. Aminu Sa'ad Ungogo.
22/12/2025
☹️
Shugaba Tinubu ya canza sunan jami'ar Federal University of Medical Sciences Azare zuwa Sheikh Dahiru Usman University of Medical Sciences, Bauchi
14/12/2025
Tunda Nake A Masana'antar Ban Taba Ganin Irin Wannan Soyayyar Da Aka Nuna Min Ba, Na Nuna Rashin Jin Dadi Kan Kin Saka Hotona Da Hadiza Gabon Ta Yi, Farkawa Kawai Na Yi Na Ga Duniya Ta Hargitse Da Korafi, Kuma Abin Ya Yi Min Dadi Kuma Ya Kara Min Karfin Gwiwa, Domin Har Na Soma Tattara Kayana Zan Bar Masana'antar, Inji Adam A. Zango
Me zaku ce?
11/12/2025
KIȘĄÑ 'YAÑ SHI'À A ZARIA: Na Bar Buhari Da Allah, Cewar Sheik Zakzaky
Shehin malamin ya yi wannan furucin ne yayin cika shekaru goma da sojin Najeriya s**a buɗē wa ‘ya’yan ƙuɲgiyar wuța a wata arangama da s**a yi a garin Zaria dake jihar Kaduna.
A lokacin sojoji sun zarģin Zakzaky da mabiyansa da rufe hanyar wucewar tawagar shugaban rundunar sojoji na løkaciɲ, wato Lafkanar Janar Tukur Buratai.
Me zaku ce?
11/12/2025
🤣🤣🤣🤣
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano