Musa Umar
Fadi. Alkairi. Ko. Kai. Shiru ππππ€«π€«π€«π€π€π€π€π¬π¬
11/10/2025
*ποΈDAN UWANA....ποΈ*
*Ka gyara dangantakarka da Allah komai zai gyaru Idan kana so rayuwarka ta sami kwanciyar hankali ka fara da gyara zuciyarka da alakar ka da Mahaliccinka Idan ka kusanci Allah zai kusance ka Idan ka nemi gafararsa zai gafarta maka Idan ka dogara gare shi zai wadatar da kai ko da duniya ta juya maka baya*
*Kada ka manta*
*1οΈβ£ Sallah ita ce ginshikin addini*
*2οΈβ£ Zikiri yana tsarkake zuciya*
*3οΈβ£ Tuba tana share zunubi*
*4οΈβ£ Hakuri yana jawo nasara*
*5οΈβ£ Shukura yana Ζara niβima*
*Ka rayu da niyyar neman yardar Allah ba yabo daga mutane ba*
*Duk wanda ya gyara alakar sa da Allah Allah zai gyara masa alakar sa da mutane...ππ»*
TUNATARWA
Yawaita Salati Ga Farin Jakada Manzo Sallallahu Alaihi Wasallam Daren Juma'a da Ranar.
Allah Ta'ala Yasa Mudace.
05/30/2024
Idan Kasan Bakayin Wani Mining Bayan Tap swap To Kada Abar ka Abaya Kombat
03/23/2024
π€π€π₯΄π₯΄π₯΄ππ
,πππ€ͺπ€ͺπ€ͺ
12/23/2023
ππππππ
12/08/2023
Kin Iya Kunun kina Banza Ah
Hauka Akeyi. π³π₯Ίπ
Duk. Mutumin.da Za, Ace Muhammadu. Rasulillah. Baice. Sπ. Aβ₯οΈ. W β₯οΈ. To. In ance. Ina. Marowaci. Kanuna Shi ππ
Click here to claim your Sponsored Listing.