Auta

Auta

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Auta, Musician/Band, Unguwan iya, Zaria.

09/12/2025

Nibanyi rashin nasaraba

Bamai hana allah ikonsa idan yaso seya baka dama yabaka kanawasa da ita kuma ubangiji aro yabaka taimako nache kamun kataka zanchena kazubar da faka for the first time nache kataimakeni kache okay zaka taimakeni kullum kullum inajiranka naji shiruuuuh naji shiru nache kasamun verse kache okay now baka a 9ja inkadawo zakamun magana nache okay to seka dawo after somedays naga postingma da alamu kadawo 9ja naimaka magana bakache komaiba baka tankaniba I pay you 47 thousand baka samun verse ba kache dani ko 400k nabaka bazaka sakaba

bazaka taimakeniba to kajama kanka
kajirani kawai

nibanyi rashin nasaraba nibanyi rashin nasaraba because of rapin yanzu nafara rapin niyanzu nafara nasarorina gasu gabana bro koma gefe see me eyes 👀

Your artist call 🤙 me upcoming artist wai nayi rashin nasara kake fadamun just forgot that bro banyi rashi nasaraba because of rapin ban faraba kanamun girmankai dan kaga Ina chemaka ogaaaaaah kanamun girmankai dan kagah kana irga daloliiiiiih waka ajikina ubangijina shiya iyamun but harkar hip hop danafara bawanda yakoyamun banida ogah banida yaro ubangiji shiya bani baiwa kuma ga mamana agefena rubutu badare babu rana kullum burina nayi suna inga farin chikinta mamana mamana abar alfaharina bro tsaya kaji kachemun nayi rashin nasarako bro banyi rashin nasaraba




**ng

28/11/2025

Exuseme baby na 🥰🥰🥰

New track coming very soon

28/11/2025

Alaji new track coming very soon

゚viralシfypシ゚viralシalシ

23/10/2025

Good morning

19/10/2025
03/09/2025

Hello my people

03/09/2025

I got over 150 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

09/08/2025

Mu ahankali zamu isa💪
Susun fara sun kasa👈
Aikin banza big bro na tusa 🤔
Collaboration dani sun kasa☝️💥
Damar dana basuma 🙄

08/08/2025

Yabon kai shine jahilci yabon gwani kuma yazama dole kufirfito zanyaba ogane kuzo kuduba because yakai ne indai da irunsufa zamuhuta subamu kyauta mune yangata adamu zango babban bango wanda zandafa nima nadago adamu zango kai ogane ka iya gambara harda jita achikin masoyankama harda mata kasaka dani ache harda auta se oga kadaure kanunani achikin duniya duk aganeni karmakiyana sudanneni 🙏🙏🙏

Adam A Zango

Haidar Adam Zango

OGA ABDUL

Auta Neh Fah Rapper

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Address

Unguwan Iya
Zaria
810241