Isah Fresh
Masha Allah Hotoro
Me girma speaker Nigeria Abbas Tajudeen.Ana magana fa.ni dai banga Amfanin kujerarka A AREWA ba wlh.saboda baka taba magana Akan Abubuwan dake faruwa A AREWA ba.
MU yan zaria ba musan kanada mulkiba saida ka Samu kujerar speaker.
A kujerar speaker ma babu wani Amfani dakama ZARIA Sai raba shinkafa.shinkafarma me tsakuwa.
Insha allahu So daya zakayi.
Ache duk girman ZARIA da kiwaye bakajin maganar kuwa Sai mutum daya ko ince mutum uku.su ke juya komai.gasu basa kishin ZARIA gaba daya.sai kishin Aljihunsu.
MU YAN ZARIA DA KEWAYE MUNADA KORAFI AKAN SPERKER NIGERIA WATO ABBAS TAJUDEEN BAMA SANKA DAN ALLAH KA SAUKA.🙏🙏🙏. Abbas Tajudeen HE Fatima Abbas Tajudeen Saa Dogonbauchi Shuaibu Abdullahi The Chairman Zaria LG Iliyas Balarabe Chizo1germany Nasir El-Rufai Ismael Muhammad Yesko Abba Don Malam Sas Yakubu A Umar
Allah ka kawo mana karshen wannan mufitar ya Allah.Allah kasa yan AREWA MU FARKA mugani Irin cin zarafin da cin mutuncin da ake mana ya Allah 🙏🙏🙏😭😭😭. Abbas Tajudeen HE Fatima Abbas Tajudeen The Chairman Zaria LG Shuaibu Abdullahi Yakubu A Umar Ismael Muhammad Yesko Davido
Ina Malaman da suke kuyarwa A Makarantar gwamnati wanda suke ZARIA da kewaye.wannan sakon nakune.saboda AKWAI macuta sosai Acikin masu raba kayan da me girma speaker Nigeria Abbas Tajudeen yake rabawa wlh.🙏🙏🙏. Abbas Tajudeen HE Fatima Abbas Tajudeen The Chairman Zaria LG Saa Dogonbauchi Shuaibu Abdullahi Iliyas Balarabe Nasir El-Rufai Chizo1germany Abba Don Yakubu A Umar Ismael Muhammad Yesko
Allah ka Kara mana kaunar annabi Muhammad S A W ya Allah 🙏🙏🙏.
Fulani sun waye fa.🤣😜😜😜😂😂
Wawa kenan 🤣😂😜
AMARYA TANA KUKA ZA.A KAITA GIDAN MIJI🤦♂️🙄🙄🙄
Mata kunaji dai ko.🤔🤔🤔.
Wanzami besan jarfa Ashe.
Hmmm Wai wayam😂🤣😜😜🤔🤔🤔.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zaria
810211