ASEEL

ASEEL

Share

An official Facebook accout of AL-ASEELMEDIA

الإسلام المحمدي الأصيل: نهج محمد وآل محمد.

18/06/2026

MUHADHARAR ASHURA (3)

MAUDHU’I: Dalilan Da S**a Sa Imam Hussain (A.S) Ya Fuskanci Yazidu (L.A)

Tare da: Sheikh Usman Bashir (Abu Irfan).

A cikin silsilar jerin Muhadharorin Ashura kenan da za su cigaba da zuwa a kullum a wannan shafi mai albarka tsawon kwanaki 10.

Ku taya mu da yaɗawa domin yin musharaka a ladar wajan kai saƙon Ahlulbaiti (A.S) lungu da saƙo a faɗin duniya.

Ta hanyar:

عظم الله لنا ولكم الأجر...

#وفاءللحسين
#ياأباعبدالله
#ياحسين
#العزاء

ASEEL Media
18Jun2026

17/06/2026

MUHADHARAR ASHURA (2)

MAUDHU’I: Shin Imam Hussain (A.S) ya jafe kansa a halaka ne?

Tare da: Sheikh Muh’d Ibrahim (Alkashnawe)

A cikin silsilar jerin Muhadharorin Ashura kenan da za su cigaba da zuwa a kullum a wannan shafi mai albarka tsawon kwanaki 10.

Ku taya mu da yaɗawa domin yin musharaka a ladar wajan kai saƙon Ahlulbaiti (A.S) lungu da saƙo a faɗin duniya.

Ta hanyar:

عظم الله لنا ولكم الأجر...

#وفاءللحسين
#ياأباعبدالله
#ياحسين
#العزاء

ASEEL Media
17Jun2026

17/06/2026

MUHADHARAR ASHURA (1)

MAUDHU’I: Waye Imam Hussein (A.S) ?...

Tare da: Sheikh Muh’d S. Ɗahir (Abu Faɗima)

A cikin silsilar jerin Muhadharorin Ashura kenan da za su cigaba da zuwa a kullum a wannan shafi mai albarka tsawon kwanaki 10.

Ku taya mu da yaɗawa domin yin musharaka a ladar wajan kai saƙon Ahlulbaiti (A.S) lungu da saƙo a faɗin duniya.

Ta hanyar:

عظم الله لنا ولكم الأجر...

#وفاءللحسين
#ياأباعبدالله
#ياحسين
#العزاء

ASEEL Media
17Jun2026

Photos from ASEEL's post 16/06/2026

A HOTUNAN DA KE BIYE:

Za a ga yadda Aka canza tutar Haramin Imam Hussain (A.S) da Ɗan’uwansa Abul Fadl Abbas (A.S).

Inda aka sauya tutar daga ja zuwa baƙa da ke nuna alamar shigowa watan juyayi na tunawa da waƙi'ar Karbala da ta faru ciki watan Al-Muharram shekara ta 60 bayan hijira.

Miliyoyin Muminai ne s**a halarci wannan sauya tuta a wannan rana ta Talata.

لبيك يا حسين.

#وفاءللحسين
#ياحسين
#ياأباعبدالله

ASEEL
16Jun2026

16/06/2026

KAITSAYE: Sauya Tuta Daga Haramin Imam Hussein (A.S).

16/06/2026

MUHADHARORIN ASHURA

أعظمَ اللهُ أجورَنا وأجورَكم بمصابِنا بالحسينِ عليه السلام، وجعلَنا وإياكم من الطالبين بثأره مع وليِّه الإمام المهدي من آلِ محمدٍ عليهم السلام.

Insha Allah za mu fara kawo maku Muhadharorin Ashura, wanda Malamai daban-daban za su gabatar, kamar:

1- Sheikh Muh’d S. Ɗahir
2- Sheikh Muh’d Ibrahim (Gausu)
3- Sheikh Usman Bashir
4- Sheikh Abubukar A/Razaq
5- Sheikh Abuzarr Khamis.

Za a fara daga yau 1 gawatan Al-Muharram, 1448H har zuwa 5 ga wata, daga nan kuma wasu Malaman za su cigaba.

Sai ku kasance da shafukanmu a kowace rana misalin ƙarfe 8:30pm (agogon Nigeria).

Allah Ya yi mana taufiƙi baki ɗaya.

#وفاءللحسين

ASEEL Media
16Jun2026

11/06/2026

KWANAKI KAƊAN ZUWA GA AL-MUHARRAM...

Ashura Makaranta ce...
Buɗe Zuciyarka...
Fahimci haƙiƙanin Tarihi...
Yi Tunani...
Wane Ɓangare ka ke?

Tare Da, Almuballig: Ibraheem Bin Yaqub

السلام على الحسين وعلى علي بن الحسين وعلى أولاد الحسين وعلى أصحاب الحسين ورحمة الله وبركاتة.

Kar ku manta ku taya mu isar da wannan saƙon zuwa ga al’uma ta hanyar:

Domin kai saƙon Ahlulbaiti (A.S) a faɗin duniya.

ALbayt14

11Jun2026

10/06/2026

ME KA SANI DANGANE DA IMRAN ƊAN IMAM ALI (A.S)?

An yi ƙarin bayani cikin wannan bidiyo tare da: Sheikh Muhammad S. Dahir

Kar ku manta ku taya mu isar da wannan saƙon zuwa ga al’uma ta hanyar:

Domin kai saƙon Ahlulbaiti (A.S) a faɗin duniya.

ALbayt14

10Jun2026

09/06/2026

Ranar Ghadeer: ANNABI YA TARA MUTANE NE DAN YA CE YANA SON ALI (A.S)?...
..Cigaban Saƙon Makon Ghadeer

Tare Da: Sheikh Arqam Abdulhadi (AL-HA’IRI).

Kar ku manta ku taya mu isar da wannan saƙon zuwa ga al’uma ta hanyar:

Domin kai saƙon Ahlulbaiti (A.S) a faɗin duniya.

ALbayt14

09Jun2026

08/06/2026

BANBANCIN MA’ANAR IMAMA A TSAKANIN SHI’A DA SUNNA...
..Cigaban Saƙon Makon Ghadeer

Tare Da: Sheikh Arqam Abdulhadi (AL-HA’IRI).

Kar ku manta ku taya mu isar da wannan saƙon zuwa ga al’uma ta hanyar:

Domin kai saƙon Ahlulbaiti (A.S) a faɗin duniya.

ALbayt14

08Jun2026

Want your business to be the top-listed Media Company in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Zaria
820101