Babban Riga Reporters-24/7
Siyasa
Nigeria, Mun Dade Muna Cin Tuwo Da Miyar Bara,
babawo fadan chawai.
02/06/2023
Abinci Na Gidan Daji, Indai Noma Kake Malam Tilas Sai Ka Shigo Daji.
29/05/2023
Alhamdulillah โ,
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Bar Abuja Ya Tafi Daura, Asalin Garin Shi, Bayan Ya Mulki Kasar Nan Na Tasawon Shekaru 8, A Matsayin Shugaban Askarawan Najeriya,
Madalla Baba,
| | โ.
babban riga
R E P O R T E R S,
nayi muku fatan alkhairi.
mASHAALLah.
03/05/2021
Hon Bashir Dawaki | Hon Bashir Dawaki Yana Daya Daga Cikin Mutum Uku Masu Neman Zamowa Cikakkun Yan Takaran Chairman Na Karamar Hukumar Kauru A Karkashin Jam'iyyar APC,
Hon Bashir Dawaki Yana Kira Ga Al'ummar Kauru LG. Da Su Bashi Cikakken Goyon Baya Don Lashe Wannan Primary Election Da Za Ayi, Don Zamowa Dan Takara Daya Tilo Na Karkashi Jam"iyyar APCn, Don Karawa Da Jam'iyyar Adawa,
Hon Bashir Dawaki Yana Yi Wa Duk Daukacin Yan Jam"iyyar APC Fatan Alkhairi, Har Da Ma Sauran Jam'iyyun Adawan,
Sannan Kuma Yana Cewa Wannan Wata Na Ramadan Da Muke Ciki, Allah Ya Tabbatar Mana Da Alkhairin Da Yake Cikin Sa, Allah Kuma Yasa Musha Ruwa Lafiya Amin,
Sawa A Tallata๐ค๐๐
Chawai Babawo Balarabe
17/02/2021
Kauru2021,
Sai Bashir Dawaki.
01/02/2021
09/12/2020
,
Care Taker Contester APC Chairman Kauru LGA
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zaria