M.DAHA cloting
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M.DAHA cloting, Digital creator, 110 limancin iya, Zaria.
04/02/2026
muna godiya
RahmaAbdulmajid
03/02/2026
Allah Ya Bamu Nasara Bijahi Khairul Alamina
03/02/2026
Ga jerin sunayen da akasaki namasu hannu a juyin mulki kuma basu nan KHALIPHA allah kaɗaura mu akansu susake KHALIPHA
Sheikh Hafram Khaleel
Cheikh Baye Itz J Chindo
07/12/2025
07/12/2025
Maulana anace anata hutawa anyi aiki Allah yasaka maku da alkairi
27/11/2025
KHADIMUL QUR'AN AN KWANTA DAMA
Allah Madaukakin Sarki ya karbi rayuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi bayan ya haura shekaru dari a duniya
Allahu Akbar, Khadimul Qur'an an kwanta dama, ya rasu a cikin daren yau alhamis, hakika Malam ya yiwa Qur'ani hidima
Allah Ya jikansa da rahama, Ya yafe masa kura-kuransa
25/11/2025
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJ'UN
Allah yayiwa Hajiya Talatu (Zainab) rasuwa, ƙanwar maulana Sheikh Sani Khalifa Zariya.
Za'ayi jana'izar ta da ƙarfe 2:30 na rana a masallacin juma'a na gwaje-gwaje, Zariya.
Allah ya jikanta, ya gafarta mata amin...
18/11/2025
Idan aka tsare zuciya daga hassada, aka tsaftace hali daga riya, aka tsarkake harshe daga cin zarafi da maganganu marasa amfani,to Allah zai sa albarka a rayuwa, kuma duk abin da yake wuya zai zama mai sauƙi
17/11/2025
Sheikh Abdulkadir Zaria (Hassanul Faidah) Acikin Littafinshi Mai Suna (نورالمولد النبوي) Yana Cewa
لولاأخاف السرأن يفشى لمن
لاميز فيه بحق طه محمد
لذكرت مايشفي صدور أحبتي
تكفي اللبيب إشارتي لمحمد
16/11/2025
rijalullahi
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zaria