Duniyar style

Duniyar style

Share

fashion designer from northern Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ ๐Ÿ‘˜๐Ÿ‘—
fashion tutor โœ‚๏ธ๐Ÿชข๐Ÿงท
sewing hacks๐Ÿ’ก๐Ÿ’ฐ

18/06/2026

Ga wani style na material yayi Kya sosai se ma an sa jikiโ€™

18/06/2026
18/06/2026

Follow us for more

Black nett or pink ? Wanne ze fi shiga da wanna atamfar ?

18/06/2026

Ba dan kar kuce na dameku ba da na tambayeku wane zare ne ze fi shiga da wanna atamfar?

18/06/2026

Mix and match style inspiration

18/06/2026

A ganinku bayas Nawa ne zeyi wanna dinkin?
Bubu ne hannun gaba da baya duk akwai kwalliya .

18/06/2026

Wanna shi ne dimond swarisky
Ledarsa 1000kg yana Kai 100k ko sama da haka a wasu jihohin
Ana Zubashi kamar na 5k 7k 10k
Ka taba aiki da wanna stone din kuwa ?

18/06/2026

Simple and classy Ankara outing
By clothing

17/06/2026

As a fashion designer wane zip zaka sa a wanna atamfar?

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Zaria