Shifa-ul Haqq Islamic Medicine

Shifa-ul Haqq Islamic Medicine

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shifa-ul Haqq Islamic Medicine, Medical and health, SAMBO SHEHU IDRIS ANGUWAN RIMI LOW-COST ZARIA KADUNA STATE NIGERIA NO 28, Zaria.

SHIFA-UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE 🌿
Muna Istikhara, Aiki akan kowace Irin bukata buƙata, Muna Saida Ingantattun magungunan na ganye cikin sirri da amana.
📞 08088457212

24/09/2026

SIRRIN "KAFI"

Akwai matar aure da ba ta zama a ɗakin mijinta, kullum tana yawo kokuma tana son yin yaji ko guduwa kokuma batasan zaman Auren Ko kuma mutum mai yawan yawace-yawace na banza ko mara lafiya musamman matsalar farfadiya da makamantansu

ga takaitaccen asiri da magabata s**a riƙe don kafe mutum ya natsu a gida cikin yardar Allah.

**Yadda Ake Yin Shi:*

Za'a nemi farar takarda banyan Anrubuta بسم الله الرحمن الرحيم a rubuta wannan ayar kafa uku (3) (kamar yadda yake a hoton) A buɗe da'irar **Mimin (م) ta ƙarshe** ta zama da girma, amma kada a rufe bakinta gaba ɗaya. A ciki ake rubuta sunan wanda ake son kafewa, sannan a zo a rufe bakin mimin baki ɗaya.
A naɗe shi a matsayin laya, sannan a je a binne a gidan gara

Cikin ƙanƙanin lokaci mutum zai natsu, ya daina yawace-yawace, matar aure kuma za ta zauna daram a ɗakin mijinta cikin kwanciyar hankali Da yardar Allah.

💼 **SANARWA TA MUSAMMAN:**
A cibiyarmu ta **SHIFA'UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE**, **muna yin kowane irin aiki akan kowace irin buƙata kamar

Gyaran Aure
Hada Soyayya
Neman Daukaka
Budin kasuwa
Rufin baki
Neman rinjaye
Mallakar mutum
Neman nasara akan wani Al'amari
Da sauran matsaloli na rayuwa

📞 **Don ƙarin bayani da neman taimako, tuntube mu yanzu:**
👉 **WAYA / WHATSAPP:** 08088457212

🤝 LIKE • COMMENT • SHARE

24/09/2026

SIRRIN K**A BARAWO DA TONO ASIRIN MAI SATA CIKIN KWANA 3 KACAL!

An yi maka sata ko an kwashe maka dukiya kana cikin asara? Kada ka damu, ga babban asiri na Alkur'ani da magabata s**a rike domin tilasta wa barawo ya bayyana da kansa ko ya dawo da kaya.

📝 **Yadda Za A Yi Shi:**

1. **Karatu:** Ka karanta **Suratush-Shams (وَالشَّمْسِ وَضُحَاهَا) kafa 8** a kullum.
2. **Sadaka:** A kullum idan ka kammala karatun, ka bayar da **sadakar Kulkuli** ga yara ko mabukata.

⚡ **Sakamako:**
Idan ka lizimci wannan na tsawon **kwana 3**, barawon zai kasa zaune zai kasa tsaye, asirinsa zai tonu kuma zai bayyana da izinin Allah.

Don ƙarin bayani kokuma bukatar Aiki akan wata bukata kokuma Istikhara 08088457212

24/09/2026

Yadda zaka hada magani dakanka 👈

24/09/2026

🛑 **KADA KA BARI KUSKUREN JIYA YA TARWATSA FARIN CIKIN GO BENKA!** 🛑

Sau da yawa, mutane suna fuskantar matsaloli masu tsanani na rashin kuzari da damuwa a rayuwa bayan sun daina ko suke cikin matsalar **Istimna'i (Ma********on)**. Wannan ba abin kunya ba ne da za ka ɓoye har yayi illa ga rayuwarka, lokaci ya yi da za ka nemi ingantaccen maganin tsarkake jiki (Cleanser).

Da yardar Allah, **MA********ON CLEANSER** daga cibiyar **SHIFA'UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE** an tanade shi na musamman domin warware dukkan matsalolin da istimna'i ya haifar, da kuma dawo da karsashi da daukacin lafiyar jikinka.

🌿 **Wannan Maganin Yana Magance Waɗannan Matsalolin Dalla-dalla:**
✅ Ƙankancewar gaba (Gaban maza)
✅ Raunin mazakuta da saurin inzali yayin jima'i
✅ Ɗaukewar sha'awa baki ɗaya
✅ Bushewar gaba ga mata
✅ Yawan mantuwa da nauyin ƙwaƙwalwa
✅ Barci mai nauyi
✅ Tsinkewar maniyyi da ƙarancin maniyyi
✅ Fitar farin ruwa a gaba
✅ Matsalolin haihuwa (Infertility issues)
✅ Matsanancin ciwon sanyi (Infections)
✅ Shafar aljanu (Spiritual issues)
✅ Matsanancin basur (Piles)

✨ *Da sauran dukkan matsaloli masu alaƙa da istimna'i.*
🌿 Ana samun sauƙi kai tsaye cikin gaggawa da yardar Ubangiji.

🚚 **Muna tura magani amintacce zuwa ko'ina cikin fadin Najeriya.**

👇 **Nemi mafita yanzu cikin sirri da amana:**
☎️ **CALL OR WHATSAPP:** 07032233814

🏢 **ADIRESHI:** No. 28 Sambo Shehu Idris, Anguwan Rimi Lowcost, Zaria, Kaduna State, Nigeria.
🌿 **SHIFA'UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE** 🌿

🤝 LIKE • COMMENT • SHARE

23/09/2026

*SIRRIN DAFA'I DA KARYA SIHIRI MAFI AL'AJABI DA MUTANE DA DAMA BA SU SANSHI BA!**

Shin kasan cewa akwai wani abu guda ɗaya mai sauƙi a cikin gidanka wanda idan kayi amfani da shi da daddare, zai iya wanke jikinka daga dukkan guba, asiri, ko tsafi da nauyin jiki na ban mamaki?

Muna kiran wannan da **"Asirin Wanke Kafafu na Shifa-ul Haqq"**.

Wannan sirri ne da masana lafiya na dabi'a da na addini s**a tabbatar da cewa yana tarwatsa tasirin miyagun iska da kuma buɗe magudanar jini cikin kankanin lokaci.

🌿 **Yadda Akeyi:**

Ka samu babban baho ka zuba Ruwan Dumi da zai iya ruda kafafunka, se Kazuba Cokali 3 na Gishiri na Asali (Rock salt ko gishirin mika) a ciki.
Sanya kafafunka guda biyu a ciki ka zauna na tsawon **minti 15 zuwa 20** kafin ka kwanta barci.
Yayin da kake zaune, ka riƙa karanta **Suratul Falaq da Suratun Nas** a cikin zuciyarka.

😲 **Abin Al'ajabin Da Zai Faru Da Kai:**
Bayan minti 15, zaka fuskanci abubuwa guda uku na ban mamaki:

* Ruwan dumin zai riƙa janyo dukkan nauyi, gajiyar jijiya, da kumburin da ke jikinka yana saukowa ƙasa.
* Idan akwai tasirin hassada ko matsin lamba na aljanu ko jifa da Sihiri a jikinka, zaka ji jikinka ya yi gumi ko kuma ruwan ya canza launi ko wari kadan (wannan yana nuna jiki yana damfare da guba).
* Zaka kwanta barci cikin tsananin nutsuwa kamar jariri, kuma duk wani mafarki mai ban tsoro zai tsaya.

Ubangiji Allah Shi ne Mai magani warkarwa

Don ƙarin bayani kokuma bukatar Aiki akan wata bukata A tuntubi wannan Numban 08088457212

23/09/2026

🔥 **INGANTACCEN MAFITA MAFI GIRMA: SHIFA-UL HAQQ GENERAL TREATMENT FOR INFECTION!** 🌿

Kada ka bari matsalar sanyi ta ci gaba da raunana maka jiki ko ta tarwatsa muku farin cikin iyali! Sanyi kowane iri (Infection) babban makiyi ne ga lafiyar maza da mata na yau da kullum.

Idan har kana fama da sanyi, kada ka tsallake wannan maganin. Wannan babban haɗi ne na musamman **(General Treatment)** wanda ke share cutar baki ɗaya yana dawo da kuzarin jiki cikin ƙanƙanin lokaci.

🛡️ **Wannan Ingantaccen Maganin Yana Magance:**
✅ Sanyi mai janyo ɗaukewar sha'awa baki ɗaya
✅ Sanyi mai haifar da kurajen gaba da kaikayin matse-matsi
✅ Sanyi mai janyo kaikayin jiki da noƙewar gaba
✅ Sanyi mai janyo saurin inzali da rashin jin daɗin saduwa
✅ Sanyi mai sa jin zafi yayin saduwa ko kumburin ƴan maraina
✅ Sanyi mai janyo fitar farin ruwa mai kauri ga mata
✅ Sanyi mai sa yawan mura da fitsarin jini
✅ Sanyi mai haifar da kurajen baki da warin baki
✅ Sanyi mai janyo ƙarancin maniyyi ko tsinkewar maniyyi
✅ Sanyin kashi da dukkan matsalolin da ke da alaƙa da gurbacewar jiki

💰 **Muna bayar da shi akan farashi mai sauƙi mafi albarka!**

👇 **Kada ku yi jinkiri, tuntuɓi kwararre yanzu don samun ingantaccen waraka cikin sirri:**
📞 **Call OR WhatsApp:** 07032233814
🏢 **Ofishinmu:** No. 28 Sambo Shehu Idris, Anguwan Rimi Low-Cost, Zaria, Kaduna State, Nigeria.

*Lafiyarku ita ce farin cikinmu!*

23/09/2026

SIRRIN KARYA SIHIRI DA RUSHE KAIDIN MATSAFA A TAKE! 🔥

Shin kana jin jikinka yana maka nauyi ba gaira ba sabab? Shin al'amuranka sun tsaya cimm, ko kuma kana yawan mafarkai masu ban tsoro? Kada ka damu, kuma kada ka kuskura ka tafi gidan boka ko matsafi!

Yau zan muku kyautar babban asiri, **Garkuwar Alkur'ani** wacce idan ka gwada ta, kowane irin sihiri aka binne, aka jifa, ko aka baka ka sha, zai tarwatse ya zama kura cikin yardar Allah.

🌿 Abubuwan Da Kake Bukata:

1. Ruwa mai kyau a babban mazubi (kofi ko kwarya).
2. Ganyen Magarya guda bakwai (7) da aka daka.

📝 **Yadda Za Ka Yi Shi Da Kanka:**
Zuba garin ganyen magaryar a cikin ruwan. Matso da bakinka kusa da ruwan ta yadda iskar karatunka zata rika taba ruwan, sannan ka karanta wadannan ayoyin da cikakken yakini:

1️⃣ **Ayatul Kursiyyu (Kafa 1)**
2️⃣ **Suratul A'araf (Ayoyi 117-119):**
وَأَوْحَيْنَا إِلَىٰ مُوسَىٰ أَنْ أَلْقِ عَصَاكَ ۖ فَإِذَا هِيَ تَلْقَفُ مَا يَأْفِكُونَ (117) فَوَقَعَ الْحَقُّ وَبَطَلَ مَا كَانُوا يَعْمَلُونَ (118) فَغُلِبُوا هُنَالِكَ وَانقَلَبُوا صَاغِرِينَ (119)
3️⃣ **Suratu Yunus (Ayoyi 81-82):**
فَلَمَّا أَلْقَوْا قَالَ مُوسَىٰ مَا جِئْتُم بِهِ السِّحْرُ ۖ إِنَّ اللَّهَ سَيُبْطِلُهُ ۖ إِنَّ اللَّهَ لَا يُصْلِحُ عَمَلَ الْمُفْسِدِينَ (81) وَيُحِقُّ اللَّهُ الْحَقَّ بِكَلِمَاتِهِ وَلَوْ كَرِهَ الْمُجْرِمُونَ (82)
4️⃣ **Suratu Taha (Aya 69):**
وَأَلْقِ مَا فِي يَمِينِكَ تَلْقَفْ مَا صَنَعُوا ۖ إِنَّمَا صَنَعُوا كَيْدُ سَاحِرٍ ۖ وَلَا يُفْلِحُ السَّاحِرُ حَيْثُ أَتَىٰ (69)
5️⃣ **Suratul Ikhlas, Falaq, da Nas (Kafa 3 kowace daya).**

💦 **Yadda Zaka Yi Amfani Da Ruwan:**
Bayan ka gama karantawa, tofa a cikin ruwan. Sha kadan daga ciki, sannan sauran ka yi **wanka** da shi a guri mai tsarki (Kada ruwan ya shiga masai/toilet).

Insha Allahu, a take zaka ji jikinka ya yi fari, kuma duk abin da aka daure ka da shi zai warware!

❤️ **Kada Ka Yi Rowar Wannan Fa'ida:**
Danna **Like** sannan ka yi **Share** domin ka ceci rayuwar wani dan uwa da ke cikin damuwa da kangin makiya.

Domin karin bayani Kokuma bukatar Aiki akan wata bukata 08088457212

23/09/2026

Indai kasan kanada Ulcer Katsaya ka saurara 👂👈

22/09/2026

TYPHOID FEVER 🤒 🥵

Shin kana fama da:

✅ Typhoid
✅ Malaria
✅ Shawara
✅ Ciwon Kai
✅ Rashin Cin Abinci
✅ Zafin Jiki
✅ Yawan Bacci
✅ Kasala da Gajiya?

Ga mafita mai inganci gare ka!
🌿 TYPHOID FEVER magani ne da aka tanada domin taimakawa wajen rage alamomin typhoid da malaria tare da dawo da kuzari da lafiya cikin sauƙi.

💪 Yana taimakawa wajen: ✔️ Rage zafin jiki ✔️ Ƙara ƙarfin jiki ✔️ Ƙara sha'awar cin abinci ✔️ Rage ciwon kai da kasala ✔️ Taimakawa jiki ya murmure cikin sauri

🌱 100% Natural & Safe
⏳ Kada ka bari rashin lafiya ya hana ka gudanar da harkokinka na yau da kullum.

📞 Domin ƙarin bayani ko yin oda, tuntuɓe mu yanzu. 07032233814

TYPHOID FEVER Lafiya ita ce jigon rayuwa! 🌿✨

SHIFA-UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE
🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿

ADDRESS
NO: 28 SAMBO SHEHU IDRIS ANGUWAN RIMI LOWCOST ZARIA KADUNA STATE. NIGERIA

LIKE AND SHARE TO OTHER PLEASE 🙏🙏

22/09/2026

ASIRIN DAFA'I MAFI GIRMA: GARKUWAR DA BABU MAKIYIN DA YA ISA YA RATSA TA!

Shin kana jin tsoron makirci a wurin aiki? Shin kana tsoron hassadar mahassada ko kaidin makiya da ke son ganin bayanka?

Kada ka nemo kariya a wajen boka ko matsafi. Ga babban asirin da Annabawa da Magabata s**a yi amfani da shi lokacin da dakarun duniya s**a taso musu:

حَسْبُنَا اللَّهُ وَنِعْمَ الْوَكِيلُ
(Hasbunallahu Wa Ni'imal Wakeel)

Wannan ba zikiri ba ne kawai na neman taimako, babban makami ne na rusa kaidin duk wani mai nufin ka da sharri!

Babban Adadi Mai Girma Domin Katange Kai (Adadin Jumal: 950):

karanta wannan zikirin kafa *950* a zama guda, da daddare ko bayan sallar Asuba, yana gina wata babbar katanga ta tsaro a zagaye da kai. Yana daidai da shekarun da Annabi Nuhu (A.S) ya yi yana kiran al'ummarsa yana jure cutarwarsu.

*Ka'idar Yin Zikirin Don Ya Yi Aiki Kamar Walƙiya:*

1. Ka samu tsarki da guri mai nutsuwa (babu magana da kowa).
2. Ka fara da Salatin Annabi kafa 11.
3. Se Karanta "Hasbunallahu Wa Ni'imal Wakeel" kafa 950
4. Se karufe da Salatin Annabi kafa 11, sannan ka roki Allah kariya.

Idan kana da yakini a zuciyarka, duk wanda ya kulla maka makirci, to kaidin sa zai koma kansa ne cikin kankanin lokaci!

Domin karin bayani Kokuma bukatar Aiki akan wata bukata

08088457212

Want your practice to be the top-listed Clinic in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


SAMBO SHEHU IDRIS ANGUWAN RIMI LOW-COST ZARIA KADUNA STATE NIGERIA NO 28
Zaria
810103