Zokaji Labari

Zokaji Labari

Share

Media Active

10/04/2025

Lyon and Manchester United go face diasef dis night for di quarterfinal of di Europa League game.

Dis two teams don meet only five times for previous competitions including international friendly match for 2023.

Man U win three matches and dem draw two times.

Meanwhile, winner of dis game go get higher hope to advance to di semi-finals, but who e go be?

10/04/2025

Shugaban ƙungiyar Amnesty International a Najeriya, Malam Isa Sanusi ya ce wasu ƴan ta'adda sun ziyarci Tafoki dake Jihar Katsina inda s**a jibge gawarwakin mutanen garin da s**a kashe. Sanusi yace tun bayan nasarar da mutanen garin Tafoki s**a samu na kashe 3 daga cikin ƴan bindigar da s**a kai musu hari a watan fabarairu, cikin su harda wani shugabansu da ake kira Goje, ƴanta'addan ke kai hari suna k**a mutanen ƙauyen, su ɗaure musu hannayye ta baya, kafin su harbe su aka, su kuma dawo da gawarsu kofar gari. Ƴanta'addan na wannan aika aikan ne saboda yadda mutanen ƙauyen s**a tashi tsaye domin kare kansu. Daraktan ƙungiyar ya ce cikin hawaye mutanen garin ke ɗaukar gawarwakin ƴanuwansu suna birnewa, kuma wasu daga cikin su ma sun fara lalacewa. Jihar Katsina na ɗaya daga cikin jihohin dake fuskantar matsalar ƴanbindiga, waɗanda s**a tashi kauyuka da dama, sak**akon yadda suke kai musu hari suna kashewa da kuma garkuwa da wasu domin karɓar diyya.

📷 Reuters

10/04/2025

Kaji Wani Matashi fa

Tun Kafin Shedan Yashiga Sabgar !

🤣🤣🤣🤣

10/04/2025

Wannan Shine Dan Agaji Shi Zaifara Zuwa gun Wa,aze Kuma Shi Za,atafi Abari 🤔
Kai Dan Agaji Allah Ya Agaza Maka 🤲yasaka maka da gidan aljannah 🙏

Nidai SALMAH inaso na auri dan agaji saboda koh dan albarkacinsa zan shiga aljannah 🙏

Photos from Zokaji Labari's post 10/04/2025

ALLAHU AKBÀR: Daga Râșuwar Shéikh Idiris Dutsen Tanshi Har An Soma Rububin Yi Masa Takwara

Wannan jâriri Idris Abubakar Aliyu kenan da aka saka wa sunan Marigayi Shêikh Idris Dutsen Tanshi, inda mahaifiyarsa ke yi masa addu'ar Allah Ya sa ya gaji Malam.

Me zaku ce?

Photos from Zokaji Labari's post 07/04/2025

An samu tashin gobara a Kasuwar Kafintoci da ke Gandun Albasa a Kano.

📸 Abdulhamid Abdullahi Aliyu

16/02/2023

SHARI'AR SHEMA SAI A LAHIRA

Janye tuhumar laifin sama da fadi da kuɗaɗen asusun gamayyar ƙananan hukumomin jihar Katsina, (ALGON) sama da Naira Biliyan 11 da gwamnatin Masari, ta yi akan tsohon gwamnan jihar Katsina, Barista Ibrahim Shehu Shema, abin Allah wadarai ne.

Kuma cin amana ne ga al'ummar jihar Katsina, wa'anda sune akai ma satar.
Abin takaici ne, cewa bayan makuddan kudin talakawan jihar Katsina da lokaci da aka ɓata ana wannan shari'a, sai ga shi gwamnatin ta yi amai ta lashe ta janye shari'ar saboda biyan buƙatar siyasa.

Wannan mummunan mataki da tarihi ba zai taɓa mantawa da shi ba an dauke shi ne a daidai lokacin da jama'a keta rade-radin cewa tsohon gwamnan jihar, Ibrahim Shehu Shema zai sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC.

Saboda haka, ko shakka babu wannan batu yana da alaƙa da irin wannan ƙazamar siyasa da muka fara gani tun farkon hawan gwamnatin APC a mulki, inda ake yafe ma duk wani tsohon ɓarawon gwamnati, matuƙar ya dawo APC.

“A baya mun ga yadda aka sako hatta waɗanda kotuna s**a samu da laifi k**ar tsohon gwamnan jihar Abia,Kalu, tsohon gwamnan Taraba Jolly Nyame, tsohon gwamnan Plateau, Joshua Dariye da sauran su.

Yanzu ta tabbata cewa yaki da cin hanci da rashawa, wanda daya ne daga cikin alkawurran jam'iyyar APC daga sama har kasa, ba komi bane illa ƙarya da yaudara.

Abin takaici shine da maƙodan kuɗaɗen da gwamnati ta kashe wajen tafiyar da shari'ar ya k**ata ace tsofaffin ma'aikatan gwamnati ƴan fansho aka biya haƙƙokinsu da s**a daɗe suna jira ko samar da wasu ayyukan cigaba ga ƙananan hukumomin jihar Katsina.

A yanzu zamu iya cewa gwamnatin jihar Katsina ta rufe shari'ar Shema a duniya don biyan buƙatar siyasa saura ta Allah wadda za ayi a lahira.

Rubutawa ✍️✍️
Comr Nura Siniya katsina.
Ɗan gwagwarmaya mai fafutikar ƴanci.

15/02/2023

Innalillahi Wa'inna'ihaihi ilaihi Raji'un Yanzu Yanzu Matashiyar Jarumar Wasan Kwaikwayo Zahra Diamond Tayi Hatsarin Mota A Hanyar Zuwa Garin Su Nijar Ta Rasuwa...

15/02/2023

DÁ ƊUMÍ ƊUMÍ: Za a iya cigaba da amfaní da tsófaffin takardun kudi har zúwa ranar 22 ga watan Fabrairu idan an yanké hukunci inji Kotun koli

Kotun koli ta ce yan Najeriya nada damar cigaba da kashe tsofaffin takardun kudi har zuwa ranar 22 ga watan Fabrairu idan an yanke hukunci.

Kotun tace tana nan akan hukuncin da ta yanke na farko cewa ta jingine wa'adin 10 ga watan Fabrairu da CBN ta sanya a daina amfani da tsofaffin kudin.

Sai dai yan Najeriya sun shiga rudu domin Bankuna sun daina karbar tsofaffin takardun kudi duk da umurnin da kotu ta bayar.

Mé za kúce ?

15/02/2023

Rashin network din MTN, jiya ya ishe mai mata daya darasi.
Gida biyu maganin gobara😂

15/02/2023

Da na buga wani lissafi...
Sai na goge wancan posting ɗin.

Gaskiyar magana! Kusan maza da yawa, musamman matasa na kashewa 'yan mata kuɗi, daga siyan waya, anko, kuɗin gyaran jiki, outing, alheri ma ƙawaye... da sauransu. Wani zai samun ₦100k a wata, ya kashewa budurwa ₦70k, ya managing ₦30k. Wani kuwa ma bashi zai ci don ya burge budurwa, ƊABI'A CE TA NAMIJI! Labarin wani ne ya fi mana daɗin yaɗawa, sai dai ko don shi a dunƙule zai yi, kuma abin ya shiga media. Oho!

A yau, idan ba ka da kuɗin ma soyayyar wahalar samu za ta ma. idan kuma ka samu soyayyar, da mai kuɗi ya zo zai zame ma barazana. Kowa da irin ƙarfinsa, wani ₦500k ba ta masa yawa a kyautarwa ba, wani ₦50k wani ₦10k, wani ko ₦1k ya bayar ya yi ƙoƙari.

Amma dai, a ƙarshe, MACE BA TA DA ASARA; za ta iya haɗa kan samari goma ta amshe musu taro da sisi; a ƙarshe ta auri 1 ta bar sauran da cizon yatsa. Ko za ka kashe kuɗin ma, ka kashe inda a ƙarshe kai ne da riba (aure). Kar ka yi asara dukiya, lokaci da 'feeling' a banza.

Allah ya ganar da mu!



*Photo credit: The Kenyan Daily POST

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Zango?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Nasarawa Zango
Zango
820211