Simas Academy
Internet School For Digital Marketing & Computer Skills In English & Hausa. FREE Courses And Programs To Build Your Career & Business.

Ɗaya Daga Cikin Hanyoyin Da Ake Gane Scam A Online Shine; Ace Kayi Sauri Ka Turo Kuɗi Ko Bayananka (Login) 😐
Ta Yadda Kafinnan Ka Ankara, Kafin Ka Tsaya Kayi Tunani Mai Zurfi An Gama Komai.
Menene Banbanci Tsakanin Social Media Marketing Da Content Creation?
Fatima is Tace Tana Son Zama Content Creator, Amma Bata Da Computer,
Zai Yiwu Kuwa?
What Do You Want To Achieve This Year?
Menene Abinda Ya Hanaka Fara Online Business?
Digital Marketing Skills Academy 2.0
🤝

Kowa Yana Da Abinda Yake Burge Shi A Online Business. Kai Menene Yake Burge Ka?

Kanaso Kaima Ka Haɗa Irin Wannan?
Simple, Ka Shiga ChatGPT Ɗinka,
Kayi Uploading Na Hoto,
Sa'annan Ka Rubuta Masa Wannan,
"Young female character, Pixar/Disney 3D style, striking a fun dynamic pose, standing next to a giant smartphone displaying facebbook profile 'Simas Academy', with a 3D facebook logo at the bottom corner. Canon T5i camera on tripod recording her. Photography studio background, off-white, with softboxes, reflectors, and backdrops. Soft cinematic lighting, vibrant and playful atmosphere, ultra-detailed, colorful, highly expressive."
Duk Da Cewa Babbar Ilimi Ne Matsalar Mu, Amma Duk Da Haka Mutane Ba Ilimi Kawai Suke Da Bukata Ba.
Muna Bukatar Jagorori Na Gari 🙏✅

Social Media Marketing Yana Da Matuƙar Muhimmanci Ga Duk Wanda Ya Tsinci Kansa A Wannan Zamanin.
Amma Yafi Muhimmanci Ne Ga Waɗanda Suke Kasuwanci, Ko Kuma Waɗanda Suke Son Gina Career Ɗinsu.
Duba Misali Ga Kasuwanni Da Mutanen Da Sukayi Amfani Da Social Media Marketing Sukayi Nasara Irinsu BBC Hausa , Ɗan Belllo, Anas Magu Da Sauransu.
Menene Ya Hanaka Neman Ilimin Social Media Har Yanzu?
Wani Amfani Ka Taɓa Yi Da AI, Wanda Ya Taimake Ka Sosai, Kuma Kaji Daɗi?

Dan Baiwa Ido A Rufe 😅
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Jimeta
Yola