Duniyar waya da computer
Computer
An fitar da jerin sunayen fitattun musulman duniya masu fada aji 500 na 2024.
Manyan yan Najeriya 15 ne s**a samu shiga wannan jerin.
Alhaji Aliko Dangote, Bola Tinubu da Sanusi Lamido suna cikin wadanda s**a shiga jerin.
14/10/2023
Gwamnan jihar Zamfara ya kulle kofar yin sulhu da yan bindiga a jiharsa.
Gwamna Dauda Lawal ya bayyana cewa sulhu da yan bindiga ba shi da amfani domin ba su mutunta alkawari.
Hoto: Dauda Lawal
WHAT ARE THE MAIN
CONSTITUENTS OF COMPUTER
14/10/2023
MENENE ARTIFICIAL INTELLIGENCE ? WATO (AI) TAKAICE
Ita dai wannan kalma. (ARTIFICIAL INTELLIGENCE) masanin kimiyyar Nan kuma tsohon ma'aykaci a babban kamfanin komai da ruwan ka. (Google). Sannan wanda ya ƙirƙiri kamfanin Deepmind.wanda daga can wannan kimiyya ta samo asali. Mr. Demis Hissabi s yace.
"Wata kimiyya ce da zata mayar da na'ura mai ƙwaƙwalwa (COMPUTER). da wayoyin hannu na salula (SMART PHONE). su zama na musamman domin su ringa yin wasu dabi'u da ɗan'adam yake yi da kancu"
kamar sauraron sauti na murya. da fahimtar wanne yare ne? ko amo(sauti), ganin abu da fahimtar menene wannan?., karanta rubutu ko rubuta wa, jin zafi ko sanyi duk wannan kimiyyar (AI). zata baiwa na'ura damar yi" a cewar sa.
Ita dai wannan kimiyya, an ƙirƙireta ne da wani salo na musamman. wanda zai baiwa na'ura damar shirya bayanai cikin wani yanayi da zai bata damar fahimtar da kuma aiwatar da abin da aka yi mata umarni da shi.
Misalin wasu manhajoji da aka ƙirƙira da wannan kimiyya kuwa sune kamar haka:-
Manhajar saƙonnin tafi da gidanka ta (E-mail). takan yi amfani da wannan kimiyya ne domin fahimtar me kake rubuta wa? da kuma gano me zaka rubuta Gaba.?
Sannan wasu daga cikin manhajojin bincike A yanar gizo, (BROWSERS). An gina su ne da wannan kimiyya. domin idan kana rubuta wani abu zaka ga da zarar ka fara rubutu suna ƙoƙarin ƙarasa maka. wani lokacin ma har su ringa ƙoƙarin gano kusa kuran ka. a cikin rubutun.
Haka ma abin yake cikin manhajar umarni kai tsaye ta (SIRI), (GOOGLE ASSISTANCE). da (ALEXA). Wannan kimiyya ce take basu damar sauraron magana da fahimtar abinda aka umarce su dashi kuma su aiwatar dashi nan take.
Zaku iya duba wannan bayanin a cikin wasu shafukan na yanar gizo domin ƙarin bayani.
Muna maraba da tambayoyin ku., ko ƙarin bayani
Smart Abdul Masani ©2023.
14/10/2023
Wannan Platform ɗin ya fita daban wlh babu bukatar kasa ko sisinka a ciki Kawai aiki zakayi a biya ka kuɗi.
Ban taɓa ganin Investment kamar sa ba. Kada ka bari wannan ya wuce ka wlh.
Idan kana Buƙata kayi magana ta Private na baka Link 💗😍🤩
YADDA AKE KARA GIRMAN MEMORY 1GB YAKOMA 2GB
Wannan wani salone da zai baka
damar canzawa memorin ka
Capacity wanda gada 1GB zaka iya
mai da shi zuwa 2GB, ba tare kuma
da kana da 2GB din ba, zaka canza
1GB zuwa 2GB.
Domin aiwatar da wannan canji na
memory card zuwa 2GB bi
wadannanmatakan:
♣. Saka memorin da kake son
canzawa zuwa 2GB acikin PC naka
wato shi 1GB din
♣. Ka debe duk abinda ka sa
akansa wato duk lodin da kayi masa
ka kwashe ka maidashi wani
memorin ko kuma kan computer
kayi masa Backup domin saika yi
masa Format, ka share shi ya dawo
empty ba komai a tare da shi
♣. Sanna ka sauko da wani software
mai suna SKYMEDI kayi masa
Install akan computer (Download &
Install skymedi software)
♣. Bayan ka gama Installation nasa
zaiyi LAUNCH wato zai bude, bayan
ya bude zai nuna maka da OPTION
cewar ka zabi daya ”FIX” da
”Cancel”daga kasan Menu wato
yadda zaka lalubo wurin da Memory
card din yake
♣. Domin zabar wurin da memorin
yake saika danna ”FIX” bayan ka
danna ”FIX” zai tambaye ka tabbaci
wato (Comfirmation) saika danna
YES, bayan ka zabi memory card, to
shi kuma wanna application din zai
nuna maka adadin yawan memorin
ka watokamar 950MB ko fiye ko
kuma kasa yadan ganta da Yawan
MB memorin da kasa, tunda dama
1GB kasa
♣. Bayan ka gama wannan, shi
wannan application zai nuna acire
memorin daga kan computer, saika
cire memorin ka sake sawa, bayan
ka sake sawa to zaka ga Capacity na
memorin ya karu zai canza zuwa
2GB.
«♣». Idan kana son ka duba wurin
damemorin yake, wato yadda zaka
duba adadin memorin wato (check
storage capacity of memory)saika bi
wadannan matakan
Latsa ”My Computer”–>Me mory
Card–> saika zabi ”Properties,
zaka ga adadin da memorin ya
canzawato 2GB.
Idan kana amfani da VISTA kuma
kana bukatar ganin (Memory Card
storage Capacity) latsa
”Computer”–> Memory Card saika
zabi ”Properties zaka ga adadin
yawan MB na memorin da kasa
wato2GB wanda ya canza kenan
Mai VISTA zai latsa Computer kuma
ita zai gani sabanin MY COMPUTER
dazai gani.
«♣». Sannan yadda
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Yobe