Bula Communication Center

Bula Communication Center

Share

At No. 28 Roger Road, Adjacent Garkuwa House Wukari Taraba State. Nigeria

21/04/2026

I greet una my pipul

21/04/2026
04/04/2026

Jam'iyyar adawa ta ADC ta zargi hukumar zaɓe ta ƙasa INEC da yunƙurin dakatar da ita daga gudanar da tarukanta domin zaɓen shugabanninta.

ADC tsagin David Mark ta yi watsi da gargaɗiin da hukumar zaɓen ƙasar ta yi, tare da jaddada aniyar ci gaba da tsare-tsarenta na gudanar da zaɓukan shugabanninta na jihohi da babban taron jam'iyyar na ƙasa.

Karin bayani 👉🏽 https://premierradio.ng/fak8

04/04/2026

Happy weekend papz

22/11/2025

🚨Hafsan sojan ƙasa na Nijeriya Janar Waidi Shaibu ya koka bisa yadda matasa a ƙasar nan ke gujewa shiga aikin soja, yana mai cewar idan hakan ya ci gaba da ta'zzara za a mayar da shi wajibi ga kowanne dan kasa."

22/11/2025

Ƙaramin ministan tsaro Bello Matawalle ne ya bayyana yayin tattaunawa da BBC.

Matawalle ya ce shugaba Tinubu ya tura minista Badaru zuwa jihar Neja domin ganin an kuɓutar da ɗalibai fiye da 200 da aka sace, kamar yadda aka tura shi zuwa jihar Kebbi.

Ya kara da cewa zasu yi kokari wajen ganin an ceto daliban tare da maida su ga iyayensu.

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Wukari?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

No. 28 Roger Road Wukari
Wukari

Opening Hours

Monday 20:10 - 17:00
Tuesday 20:10 - 17:00
Wednesday 20:10 - 17:00
Thursday 20:10 - 17:00
Friday 20:10 - 17:00
Saturday 20:10 - 17:00
Sunday 20:10 - 17:00