Labarin wasanni BRC2FM

Labarin wasanni BRC2FM

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Labarin wasanni BRC2FM, Journalist, .

15/09/2025

Wasa 47 , Anzara masu kwallaye 71...
Ashe ba laipin Onana bane

14/09/2025

Jajayen aljanu sun karbi dukan sakwaran legas a hannun makota...

Miye matsalar ne ?

14/09/2025

Da magana ne ?

14/09/2025

Ga Mai dogon gashi
Ga Mai malu (kwalkwal)

Derby

13/09/2025

Nikam Barcelona sun daina buga La Liga ne ?

13/09/2025

Shege, shege ne

Photos from Labarin wasanni BRC2FM's post 13/09/2025

Arsenal 3-0 Nott'm Forest

Wasa farin girki , Zubimendi ya Zara kwallo biu , Hakan ya bashi Daman lashe gwarzon Dan Wasan yau

12/09/2025

Toni Rüdiger ya samu rauni a gaban tsokar ƙafarsa ta hagu (anterior re**us) kuma zai daina buga wasa na tsawon kusan watanni uku.

Rüdiger zai yi ƙoƙarin dawowa kafin watan Disamba, gwargwadon yadda lafiyarsa zata murmure.

12/09/2025

Wasan kwallon kafa na kungiyoyi zai dawo wannan satin.

Wani kungiya kake goyon bayan ?

12/09/2025

Jadawalin kofin duniya Mafi kawatarwa guda 10

10/09/2025

Jadawalin Yan wasa 100 na duniya

Waye gwanin ka?

10/09/2025

Onana 🙏

Culinary Team

Attire