Labarin Wassani

Labarin Wassani

Share

Professional Cleaning Services

01/07/2025
05/05/2025

Alexander Isak ya kai kwallaye 23 a kakar Premier League na wannan shekara – mafi yawa da ɗan wasan Newcastle ya ci tun bayan Alan Shearer a shekarar 2003/04. 😮‍💨⚪️⚫️

05/05/2025

Harry Kane Ya Lashe Kofin Farko a Rayuwarsa Yayin da Bayern Munich Ta Lashe Gasar Bundesliga

Kungiyar Bayern Munich ta zama zakarar Bundesliga, lamarin da ya kawo ƙarshen kakar wasa cikin nasara tare da ba dan wasan gaba na Ingila, Harry Kane, kofin farko a rayuwarsa. Kane, wanda ya koma Bayern daga Tottenham Hotspur a shekarar 2023, ya taka rawa mai muhimmanci a gasar. Bayan shekaru yana haskakawa ba tare da lashe wani babban kofi ba, yanzu ya ɗaga kofin gasar Bundesliga a matsayin zakara tare da Bayern.

04/05/2025

SABO: Real Madrid na shirin amfani da kowanne dabara domin samun William Saliba:

Su miƙa tayin siyan sa a wannan bazarar.

Su nemi siyan sa a shekarar 2026, lokacin da kwantiraginsa zai rage shekara guda.

Su ɗauke shi kyauta a shekarar 2027 idan kwantiragin ya ƙare.

Ƙungiyar za ta bibiyi siyan sa da gaske.

Telephone

Website