Rayyafi Idris

Rayyafi Idris

Share

الحمد لله رب العالمين

13/10/2025
24/09/2025

SHEIKH ABDULLAHI BALA LAU ZAI JAGORANCI TARON KUNGIYOYIN AHLUS SUNNAH NA NAJERIYA A YANKIN KUDU MASO YAMMA

Daga Sani Umar Maiyara

Shugaban JIBWIS na kudu maso Yamma (Southwest Zone) a tarayyar Najeriya Alh Salisu Abdullahi Umar na Farin cikin gayyatar Al’umar Musulmin Nigeria Musamman mazauna Kudancin kasar gagarumin taro (Conference) Wanda aka shirya a karkashin Kungiyoyin Ahlus Sunnah (FASON) a Garin Ibadan.

Sheikh (Dr) Abdullahi Bala Lau Zai Jagoranci taron Kuma daya daga cikin masu gabatar da Kasidu a taron tareda wasu mashahuran Malamai daga Yankin na Yarbawa.

MALAMAI MASU GABATARDA TAKARDU

*Sheikh (Dr.) Abdullahi Bala Lau
*Shk. (Dr.) Abdul Mojeed Imran Eleha
*Prof. Ishaq Lakin Akintola
*Dr. Idris Sekoni
*Dr. Musharaf Aderogba
*Shk. Isa Akindele Solahudeen
*Prof. AbfulGaniy Raji
*Shk. Masud Ibrahim (Offa)
*Shk. Dr Dhikrullah Shafli
*Dr. Tawadhul Adeoye
*Shk. Mukadam Hussein
*Shk. AbdulFatah Thani
*Dr. Abdul Haadi Thiamiyy

MAI MASAUKIN BAKI:
Sheikh Tajudeen Abdul Kareem Al Adabiyy (Baba Lagbeni)

Allah ya bada ikon halarta, Amin

Jibwis Nigeria

19/09/2025

Introducing...

13/04/2025

Ku kasance tare damu kai tsaye a page mai suna Sheikh Dr. Abubakar Usman Ribah RANAR LARABA 09:00pm a cikin sabon shirinmu domin tattaunawa akan Matsalolin Tsaro a Najeriya.
Taken Wannan Shirin: ZAMAN LAFIYA YAFI ZAMA ƊAN SARKI.
MAUDU'I: Matsalolin Tsaro da Sulhu a Najeriya.
LAMBOBIN DA ZA A KIRA MU: 08064992913, 08032917267.

10/04/2025

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!
Ƙaddamar da karatu SUNANUT-TIRMIDHI. Munagayyatar dukkanin Musulmi musamman Ɗalibban Ilimi.

07/04/2025
07/04/2025

MUHADARA!!!!

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Sokoto