Grassroots Mobilization Initiative
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Grassroots Mobilization Initiative, Media/News Company, Bauchi Emir Place, .
Big shout out to my newest top fans! M Tasiu Bin Alhassan, Djkb Abbas, Abba Ibrahim, Abdou Kabirou, Muhammad Muhammad, عبد الرازق علي, Firddausin Nuradeen, Musa Adamu, Kabir Muhammad, Ahmad Musa, Musa Muhammed Aliyu, Abubakar Buni Yadi, Prince Umar Sarkee, Muhammed Adam, Prince Faraidi, Abdulmalik Prince, Usman Abdullahi Bawa, Xaco Ban, Maryam Musa, Umar Dan Alhaji Umar, Officialsmartab Harun, Ali Liri, Umar S Budah, Hauwa Hauwa Ahmad, Sadi Isah Dan Guziry, Ibrahim A Salisu, Hassan Sani, Bello Btub, Absatou Effat, Yahuza Abdullahi Alelu, Buhari Kawu Hassan Hangu, Manir M Mancy, Alhassan Adam
03/01/2026
GWAMNAN JIHAR BAUCHI YA FALLASA ASIRIN MINISTAN ABUJA NYESOM WIKE
Maigirma Gwamnan jihar mu na Bauchi Senator Bala Abdulkadir Mohammed (Kauran Daular Usmaniyyah) ya fallasa asiri na makircin da Ministan Abuja Nyesom Wike yake kulla masa da jihar Bauchi gaba daya
Maigirma Gwamna yayi wannan fallasa ne a cikin shirin Sunrise Daily na Channels TV dazu da safe, yace akwai wanda yake shirya min makirci, kuma na san shi, shine Ministan Abuja na yanzu Nyesom Wike, ya fada wa duniya cewa zai kunna wuta a jihata na Bauchi
Kauran Daular Usmaniyyah yaci gaba da cewa; na fahimci Wike ne yake bada umarni wa hukuma irin na EFCC wajen batani, yana bawa mutane cin hanci, yana sayar da filayen Abuja yana amfani dasu wajen cimma burinsa, ba sabon abu bane a gareni saboda na taba rike mukamin Ministan Abuja na shekaru 6 na san komai
Gwamnan Bauchi yaci gaba da cewa; yana da hujjoji daga majiyarsa na sirri dake EFCC wanda s**a tabbatar masa da cewa Wike ne yake tsara duk abinda yake faruwa da ‘yan adawar siyasa a Nigeria
Kaura yace tsohon Accountant General dinsa na jihar Bauchi yaci amanata, ni na kaishi Kotu da kaina domin a masa hukunci, daga bisani Kotu ta bada belinsa, to a yanzu Wike ne yake aiki dashi a Kotu wajen bada shaida na karya akan mukarrabaina da aka k**a
A matsayina na Gwamna wanda na rike manyan muk**ai tun daga Sanata har Minista, ina shugaban al'ummah ta ya zai kasance ina daukar nauyin ta'addanci, ana min wannan sharri ne saboda ina cikin manyan 'yan adawa
Zan bi duk matakan da s**a dace domin na kare kaina, na rubuta wa Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya takardan korafi, tare da sanar da hukumomin tsaro, kuma zan kai korafina zuwa ga hukumonin Majalisar dinkin duniya, inji Maigirma Gwamna
Sannan Gwamna Bala yace Shugaban Kasa Tinubu yana kewaye da 'yan daba, 'yan damfara wadanda suke son ha||akashi a siyasance irinsu Wike
Muna rokon Allah Ya kare jihar Bauchi daga wadanda suke neman jingina mana ta'addanci, Allah Ya sa mugun nufinsu ya kare a kansu da iyalansu kadai
02/01/2026
ALLAHU AKBAR: Anyi sadakar bakwai na rasuwar Fulani Labarina a jiya
Allah kasa mu cika da imani
02/01/2026
DA DUMI-DUMI: Tinubu zai canza sunan Najeriya kafin wa’adinsa ya ƙare.
Me za ku ce?
02/01/2026
Tarihin MALAMA ZULAIHAT data rubuta Alkur'ani
Da Fara Karatun ta Da Haddacewa Da Rubuta Al,Qur,anin ta Da Kammalawa Batafi Shekaru 6 Ba
Malama Zulaihat Yar Asalin Garin jos Ce Ta Fara Karatu Agarin Jos ne Awajan Malaminta Na Farko Sunansa Malam Kabila jos
Daga Nan Kuma Iyayanta Allah Yayi Musu Rasuwa
sai Kuma Kanin Babanta Yayi Mata Gata Ya Dauketa Daga Garin Jos Ya Maida Ita Garin Azare Anan Taci Gaba Da Karatunta Har Takai Wannan Matakin
Tazo Har Cikin Garin Gombe State Tsangayar Gwani Is,Haka Ta koyi Yanda Tsarin Rubutu Da Sauran Abubuwa
Akwai Gwani Mustaha Yaji Karatunta Sosai Da sosai Kuma Yace dani Lallai Tayi Karatu Mai Kyau
Yabani Labarin Cewa Yar Baiwa Ce Lamba Malama Zulaihat
Yanzu Kuma Alhamdulillah Allah Yabata Iko Ta Kammala Rubutun Al,Qur,ani Izu 60
malama Zulaihat Ta Kasance Tanada Hakuri Sosai Ga Juriya Da Halin Kirki ga Kamun Kai ga Nutsuwa Yace dani akwai Kamala Sosai A Tare da Ita Akwai Ladabi sosai Akwai Girmama Manya Da Yara Allah Yasaka Mata da alkairi SABODA ANNABI MUHAMMADU S A W
SARKIN YAKIN ALMAJIRAI
26/12/2025
YANZU HAKA: An binne Marigayiya Jidda Muhammad Kontagora a Makabartar Yamma Da Ke Cikin Garin Kontagora ta Jihar Neja.
26/12/2025
ALLAH SARKI: Kafin rasuwar Fulani Labarina (Maijidda) ba ta da wani buri da ya wuce ta yi aure, amma yanzu mutuwa ya kawo mata ƙarshen wannan buri nata
— Inji Hauwa Musa Adam da aka fi sani da Kilishi a cikin shirin Labarina.
26/12/2025
HOTUNA: Anyi ittifakin cewa ba'a taɓa yin December da ake yawan Aure Aure ba k**ar na bana.
Cikin abokan ka wa kake fatan shima ya fita daga sahun Tuzurai?
25/12/2025
Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un!
Allah ya yiwa Maijidda Muhammad, wacce akafi sani da Fulani a shirin Labarina rasuwa yanzu haka a asibitin Sokoto bayan fama da rashin lafiya.
Kuma za'a yi jana'izar ta nan bada jimawa ba k**ar yadda Addinin musulunci ya tanadar
Muna rokon Allah ya jikan ta da Rahma