Darus Sunnah

Darus Sunnah

Share

Barka da zuwa Makarantar Darus Sunnah page!

Shafin dake yada ilimi da tarbiyya bisa Al‑Qur’ani da Sunnah, Ku kasance tare damu domin samun hasken Makaranta.

11/04/2026

NEMAN ILIMI WAJIBI NE — GA KOWANE MUSULMI 📖 ✨

Manzon Allah ﷺ ya ce: “Neman ilimi wajibi ne ga kowane Musulmi.”

Ilimi shi ne hasken rayuwa, kuma shi ne gadon Annabawa. Duk wanda ya nemi ilimi saboda Allah, zai sami daraja a duniya da lahira.

“Ilimi haske ne, jahilci duhu ne.” ✨

Kuna neman Makarantar addini wacce zaku iya karatu daga gida cikin sauƙi???

Darus Sunnah tana koyar da litattafan addinin islama cikin salo mai sauƙin fahimta ga kowa

Karatun Online — WhatsApp

Ku tura mana saƙon "Ina son shiga Darus Sunnah" ta inbox 📥

Ko ku tuntuɓemu ta waɗannan numbers

+234 906 141 9727
+234 803 988 1339
+234 816 991 7328

24/03/2026
31/12/2025

Hanyoyi 5 da Annabi ﷺ ya koyar na samun kwanciyar rai

30/12/2025

Ba a cika gane hakikanin mutum ba sai da abu 2 👇

29/12/2025

🛑 Ga Abubuwa guda 7 da Qur’ani ya nuna suna buɗe ƙofofin arziki👇

29/12/2025

Darus Sunnah 📚

Telephone

Website