Habibu Shugaba

Habibu Shugaba

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Habibu Shugaba, Public Figure, .

SASHEN HADDAR QUR'ANI DA NA QIRA'AT (DAY & BOARDING) AGARIN SOKOTO

Iyaye masu neman makarantar Tahfiz (Day ko Boarding) domin su saka ƴaƴansu ga dama ta samu

ku tuntubemu a👇
https://wa.me/message/IA64ZDPCXX2UB1
https://wa.me/qr/2CTNNTOF5H3FA1

Photos from ELHANEEF’s RECITATIONs's post 25/05/2026

Lallai wannan rubutu abun dubawa ne da idon basira

Bai kamata ƴan uwa ƳAN MEDIA su mayar da fuskokin kannenmu mata hafizai abun talla ba

Ya kamata ace fuskokinsu suna da tsadar da s**a wuce kowa zai iya ganinsu a Media a arha

Ina kyautata zaton suma MATAN suna son haka kuma suna jin dadin tallar da ake yi da su musamman a wannan lokaci na fitinar Neman Trending

Amma dai su ji tsoron Allah su sani ƙimarsu da darajar su ta wuce arhar da fuskokinsu s**a yi a MEDIA a wannan lokaci

Allah ya bamu ikon gyarawa

Photos from Rariya's post 25/05/2026

Lallai har yanzu da sauran Mutanen Zamfara Musamman MATA

Akwai yiyuwar waɗannan za su iya karbar taliya su sake zaɓen mutanen nan

Allah ya sauwaqa

25/05/2026

SALLAR IDI (عيد الأضحى) 1447/2026

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

Muna sanar da alumar musulmi cewa karfe 08:15am za'a tayar da sallar idi a masallacin Abu Huraira R.A In Sha Allah

Wanda ya ji ya sanar da wadanda ba su ji ba

اللهُ أَكْبَر، اللهُ أَكْبَر، اللهُ أَكْبَر، لَا إِلَهَ إِلَّا الله، اللهُ أَكْبَر، اللهُ أَكْبَر، وَلِله الحَمد.

✍ Habibu Shugaba

25/05/2026
21/05/2026

. JIYA DA YAU

Magabata (Ɗaliban ilimi) idan sun hadu da malamai a wurin aikin hajji babban burinsu SU ƊAUKI ILIMI DAGA GARESU

Daliban ilimi a yau idan sun haɗu da malamai HOTO SUKE ƊAUKA

Sai dai yan kadan

Allah ka agajemu

21/05/2026

Yau bari muma mu ɗãna harakar nan ta AI

20/05/2026

A karɓa da haƙuri 🤣✌️

Ka taimaka wa maigidanka da wannan idan ka san an KWARFESHI

Biyu da safe 💊💊biyu da rana 💊💊biyu da daddare 💊💊

أستغفر الله العظيم🤣

Telephone

Website