ZARIA CLOTH
Sell and buy all in Zaria cloth
12/09/2025
All Accounts Under 1k 5k 10k and 20k Let's grow here β
π€β
π Back to Back π
πLET'S GO!!π
09/09/2025
MASU FOLLOW FOR FOLLOW YAU META SUN JUYO KANKU β
Yau Meta Team sun Mayarda Hankalinsu Kan Masu Spamming Kusan 75% Dan Haka sai a Kula sosai asan salon da za'ayi Domin Gujewa Disable na Account.
Shi Follow For Follow Abinda yasa take Zama Spamming shine Maimaita Kalma Multiple Times Misali:
β’ Done β
β’ Follow
β’ Follow Back π
β’ Let's Go πΆπ»ββοΈ da Sauran.
Kadinga Maimaita Kalma a Dan Karamin Lokaci hakan yanasa Meta Suyi Tunanin Robot π€ ne Aka Saitashi Yakeyin Wannan Aikin.
To sai su Tsayarda Yaduwar Page din din (Page Transmitting) sai s**e sai Kayi Verification π€³π» Shima Verification din Sai Kanada Wadan Nan Abubuwan:-
1οΈβ£ Sunanka sai yayi Iri Daya Dana NIN dinka.
2οΈβ£ DOB dinka Shima sai yayi k**a da na πͺͺ dinka.
3οΈβ£ Hoton Kan DP dinka Sai yayi Kamada na NIN dinka
4οΈβ£ Hoton da Zaka dauka na Facebook Verification sai yayi Dai dai danakan DP dinka Dakuma Nakan NIN dinka.
Ana Samun Matsala na Mustach na Daya daga cikin Wadan Nan Abubuwan ππ» to Abokina Kaje ka Bude Wani Account din Kawai Amma dai Wannan kunyi Bankwana ππ»
09/09/2025