Absadeeq General Enterprises

Absadeeq General Enterprises

Share

Web development, Graphics design, Logo design, Flyer design, poster design and much more πŸ‘Œ

08/08/2024

Abubakar Aminu Muhammad

Photos from Absadeeq General Enterprises's post 04/07/2024

Bring deals for stunning visuals 😍✨️
WhatsApp/call 07037959544

Photos from Absadeeq General Enterprises's post 29/12/2023

Photos from Absadeeq General Enterprises's post 28/07/2023

Shin kai web designer ne? Ko yanzu kake son fara HTML? To wannan naku ne.

Like, Follow and Share please πŸ™

Photos from Absadeeq General Enterprises's post 26/07/2023

Mutane dayawa na amfani da ChatGPT!
Sai dai 99% din masu amfani da shi basu fahimci yadda zasuyi amfani da shi a rayuwar yau da kullum ba.

Ga abubuwa 9 da zasu taimake ku a rayuwar yau da kullum tare da AI.
πŸ‘‡


FOLLOW ME FOR MORE

Photos from Absadeeq General Enterprises's post 24/07/2023

Bambanci tsakanin Google da ChatGPT

Google: zakai searching din abu ya nemo maka bayanai daga internet

ChatGPT: zakai tambaya ya baka amsa daga koyarwa da akai masa na data da input

Google: amsar Google ya dogara ga alakar abun da kai searching da result din da zai baka ko kuma popularity na result din

ChatGPT: result dinshi ya ta'allaka ne ga training din da akai masa

Google: na da dunbun websites, hotuna da videos

ChatGPT: yana da iyakar ilimin da aka kayyade masa a training

Google: yana bada sabbin bayanai misali abunda yake faruwa yanzu ko ya faru yau

ChatGPT: yana bada bayanai sababbi amma iya wanda akai mai training, saboda haka ba lallai bane ya bada abunda ya faru kwanan nan ba.

Tambihi: idan mun lura shi ChatGPT baya iya bada bayanai sababbi kamar Google tunda yawanci a free version dinsa 3.5 iliminsa gabadaya iya 2021 ya tsaya bai san me ya faru ba in dai ka wuce 2021.
Amma masu amfani da ChatGPT plus (ChatGPT 4) su zasu iya samun bayanai sababbi saboda an sahalewa plus din access da Internet.


Highlight
Everyone

Photos from Absadeeq General Enterprises's post 22/07/2023

Shin kuna amfani da ChatGPT?

Ga wasu kalmomi mafi sauki wajen samun bayanai daga ChatGPT.

13/06/2023

🎨 Free Graphic Design Class - Unleash Your Creative Potential! 🎨

Are you ready to dive into the captivating world of graphic design? Look no further! We're thrilled to announce a FREE Graphic Design Class that will unlock your creative potential like never before.

Don't miss this incredible opportunity to embark on a creative adventure! Enroll in our Free Graphic Design Class today and watch your design dreams come true. Ignite your imagination, master design techniques, and let your creativity soar!

Spaces are limited, so secure your spot now by contacting us at 07037959544
Join us, and let's unlock the artist within you!

*Terms and conditions apply.

09/06/2023

Ina web designers zaku iya hosting din website din ku kyauta.

04/06/2023

Assalamu alaikum

Jama'a muna digital age faπŸ–₯πŸ’» yanzu business da advertisement mostly online ake yi😊

Ku kawata kasuwancin Ku da designs masu janyo hankalin customers domin saida hajar Ku cikin sauki🀩

Masu bukatar designs kamar na talla, logo, flyer, poster, banner, invitation card, video invitation Card, har da video na tallata haja, muna kuma yin design na posting a social media da sauran designs Ku gaggauta tuntubar mu a 07037959544.

Mun godeπŸ₯°πŸ˜

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kano