Real Dawud
Alhamdulillah 😇
With Real Dawood – I just got recognized as one of their top fans!
16/09/2025
Innalillahi Wa Innaillaihi Rojiun
ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Wadanan Kalu Bale Guda Bakwai (7) Wanda suke gaban kowa ni, Dan Adam.
1:- Mutuwa
2:-Kwanciyar Kabari
3:-Tashin Kiyama
4:-Karbar Takardar Sakamako
5:-Hisabi
6:-Tsallakar Siradi
7:- Shiga Wuta Ko Aljanna
Innah-lillahi Wa Innah Ilaihir Raju'un:😠Ya Allah don Albarkacin Dan Gatan Ka, Kuma Masoyinka, Manzonka, Annabinka, Kuma Bawanka, MUHAMMADU RASULULLAHI (SAW)
Allah Ka yi Mana Arzikin Gamawa da Wadannan Kalu Bale guda Bakwannan Dake gabanmu Yaa hayyu ya Qayyum:🤲
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Fans
11/09/2025
S H I N K O K A S A N C E W A?
*******************************
Idana ka Mutu Qabarinka zai
kira Sunanka har sau UKK! Yace, "YA KAI WANE 'DAN WANE!! DUBA CIKI NA!! ME KA GANI??".
Zaka Amsa da Cewa, "Ban ga komai a ciki ba." Sai Qabarin naka Yace maka, "TO DUK ABINDA KA RISKA ACIKINA, KO NA AZABA KO NA NI'IMAH, TO KAI NE KAZO DA ABINKA KADA KA ZARGE NI"
Yaci Gaba da Cewa, "A Nan zaka zauna tsawon Dubunnan Shekaru, Duk wanda ya rayu aduniya yana bin son Zuciyarsa, da Sha'awarsa, to Zai tarar da Duhu ga Matsi ga Zafi, ga Qunci, Ga Kunamu Manya
manya, Ga Macizai masu guba, Ga Mala'iku masu Jibgar mutum da guduma ta bakin Qarfe.
Amma Wanda yaji tsoron Ubangijinsa kuma ya hana Zuciyarsa bin son zuciya, To zai tarar da Hutu da Ni'ima da falalar Ubangiji. Ga haske ga Qamshi ga yalwar makwanci. Ga kuma abinci da abinsha daga gidan Aljannah...
Ya Allah duk wanda ya Amsa da "Ameen" ka Sanya shi a cikin bayinka yardaddu wadanda Tsoro ko firgita ko bakin-ciki ba zai riskesu ba a Cikin Qabari Ba.
Sheikh Ahmed Tijjani Guruntum
Mallam Ahmad tijjani yusuf guruntum Adamawa state chapter
10/09/2025
MU FADAWA KANMU GASKIYA:
Wannan wani irin Soyayya ne? Shekara uku Kina Soyayya da mutum Kuma har Yanzu Ace Babu maganar aure. Ai'in yazo Kawai idan aure Aure, in Kuma Bai Shirya ba, to kowa ya San INDA dare yayi Mana.
In Kuma Ba'a Haka ba, Za'a tarar da abunda Ba'a so.
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Fans
Daud Kim
10/09/2025
Sisters, is out. Time for him to proof his love to you. 🥱
F-35 Lightning II Joint Program Office
Following Love
09/09/2025
Masha allah
Youtuber Daud Kim Fulfils His Dream Of Building A Mosque In South Korea Daud Kim
゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Suleja