Faira Tv
We want to gather and save history of thorika tijjaniya for future use
28/04/2026
copied from Inyass hairi inyass
More than 1,000 people perform prayers every day at the mosque of Sheikh Abulfathi located in Maiduguri, Nigeria.
Despite the moral decline of the times and the neglect of worship by some people, the Zawiya of Shehu Abulfathi has never lost its vitality.
It remains a place where acts of goodness are carried out — prayers, learning, and gatherings for Mawlid.
faira Tv......................................✍️
20/04/2026
Headline: BREAKING NEWS: VICTORY AT LAST!
We have just received the heartwarming news that the Court of Appeal in Abuja has ordered the immediate release of Maulana Sheikh Sani Khalifah Zaria.
This confirmation was shared by his son, Syd Idris Sani Khalifah.
Alhamdulillah! A big win for justice and a moment of joy for the entire community. May Allah (SWT) continue to protect our leaders.
Signed ..............................✍️✍️
Faira Tv
09/04/2026
TOH KAI ƊIN WAYE KAI 🫵
Shi Ɗin Jikan GAUSI ne Kuma Jinin Sheikhu Sanin Auwalu!!! Humm Subhanallah,
Duk Wanda Yaci Mutuncin ku Akan Aikin ku Kowanene Zamu Iya Cewa Sam Bai Ganin Girman Sheikhin sa Kwatakwata,
Kakan sa ne Sheikhu Ibrahim Niasse Rta, Mahaifiyar sa ce Sayyida Aishatu Niass Ƙya'ce ga Sheikhu Rta, Kuma Mahaifinsa ne Sheikhu Sanin Auwalu Rta,
Kai Waye Kakan ka?
Kai Waye Mahaifiyar ka?
Kai Waye Mahaifin ka?
Menene S**a Kawowa Tafiyar Tamu ta Ɗariqar Tijjaniyar da Fairar Sheikhu Rta?
Kuma Wacce Kalar Hidimar ce S**a yiwa Sheikhu Rta?
Ku Tuhume sa Akan Siyasa Kawai, Karku Tuhume sa Akan Kayan Gidan su Kai dai Ƙaramin Muridi Kamata Mai Neman Shiriya Babu Ruwan ka, Ba da Harshen Ƴen Dariqar Tijjaniyya ba Zaku Tuhume sa Saboda Komenene ma dai Yayi Kayan na gidan sune Bana Gidan ku Bane,
Sani Auwalu Ahmed Tijjani Allah ya Saka Muku da Alkhairi da Ƙoƙarin da Kukeyi na Taimakawa Bayin Allah Musamman ma Ƴen Dariqar Tijjaniyya, Allah ya Ƙara Gadar Maku da Sirrin Hidimar Sheikhu Rta.
Faira Tv
copied from
Dan Zakiru Shugaba Maje
12/02/2026
yenzun Kai tsaye ana koto kan shari'ar Maulana sheikh Sani khalifan Zaria
Kai Staye Daga Wajen Shari'ar Khalifa Sheikh Sani Zariya Wanda Yanzu Haka Khalifa Aliyu Sheikh Ahmad Abulfathi rta Ya Jagorance Yan uwa zuwa wajen sharia ,
Allah kabamu Nasara bijahi rasullullahi sallallahu Alaihi Wa-Sallam ameen
sign.....................................✍️
Faira Tv
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mujittaba Muji, Abdullahi Inoga Omame, Sha Una Abubakar, Sufin Qaqa'u Msy Mda, Usman Affan, Abdullahi M Ahmad, Ahmadu Sale Sahmadu, Kb Shoe Zango, Bishir Yusif, Hesham Sa'eedu, Ibrahim M Shayi, Ali Ahmad, Umar Yahaya, Bakiru Alkasim Bingi, Kasimu Son Bashir, Nasirdeen S Muhammed, Ibrahim Adamu, Muhd Amiru Eggi Kae, Ismaila Hussaini, Fatima Sale, Yahaya Bello, Abbass Usman Ibrahim, Abbas Kyarimi, Imam Musa Imam, Shuaibu Milan Milan, Hamza Madugu, Ibrahim Abubakar Yunusa, Muhammad Hassan, Dan Faira, Sani M Salisu, Muhammad Banagoro Maiwada, Ismail Musa, Abdu Musa, Aminu Alilu, Nafisa Y. Yusuf, Alkasin Harnn, Fadila Nuruddeen, Hassan Umar, Wasilu Faira, Faruku Narashida, Abdullahi Ahmad, Labaran Suleiman, Sahibul Zikir Zikir, Ibrahim Umar, Muazzam Usman, Aisha Usman, Yahaya Xakariyyah, Billiya Ahmed, Abubakar Lamarikane, Halilu Ibrahim
02/02/2026
inna lillahi wa ina'illaihi rajiun
A yammacin wannan rana ta Litinin 2 ga watan Fabrairun 2026, za a yi jana’izar Sheikh Usman Idris 'Rigi-Rigi', a Kusfa da ke birnin Zazzau na jihar Kaduna. Malamin ya yi fice wajen da’awar addinin islama a wani salo na barkwanci cikin nutsuwa wajen isar da sako.
Faira Tv.................................✍️
18/01/2026
gwamna kastina Alh. Umar Dikko radda PhD yayin jawabi a Mauludi sheikh Alh ibrahim inyass alkaulahi dayeguda a kastina Allah ubangiji yekai kowa gida lafiya alfurmar Mustapha s.a.w
Sign ......................... .............✍️
Faira Tv
16/01/2026
yade Sheikh Ismaila Umar Almada da tawagarsa suke halarci Mauludi sheikh Alh. Ibrahim inyass ne kasa agarin kastina.
Allah yesa ayi Taro lafiya atashi lafiya bijahi Mustapha s.a.w
Faira Tv..........................................✍️
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Garba Mohammed, Abdoull Cisse Bindawa, Sadiq Omeiza, Yusuf Abdulrafiu, Shazali Abba, Auwal Yahaya, Mohammad Idris, Azamu Kabiru, Abdurrahman Bakanik, Aishatu Bakari, Hassan Dogarai Bin Ibrahim, Muhammad Zubairu, Abubakar Nuhu Koki, Sadaukin Faira Alfulatee, Sadiq Muhammad, Abubakar Sadiq Muhammad, Salisu Abdullahi Dan Batta, Usman Abdullahi, Babs Issah, Yusuf Umar, Mamam Muayyad, Mujitapha Isah Bakude, Anas Muhammed, Abdullahi Yusuf Yknw, Rabiatu Adam, Ismail Basiru Kujama, Yousuf Muhammad Gimba, Ali Aliyu Y Adam, Ahmad Dahiru Aliyu, Abdullahi Aliyu, Sayyadi Ali, Salisu Muhammed, Adamu Usaini Adamu, Abba S Habib Kck, M Likoro M Likoro, Ibrahim Kankat Bunu Bunu, Nasiru Yakubu Ibrahim, Aminou Amir, Ibiraheem Muazzam Maazzam, Abdullahi T Abba, Maikusa A Daura, Gambo Gambo Azizi, Rabi U Lawal, Minal Ibrahim, Idiriss Ali Adamu, Alh Muhammad Akorede, Abdullahi Mustapha Dan Kano, Abdullahi Yusuf, Abdulhakim Sadi, Muhammad Idriss
Shout out to our newest followers! Excited to have you onboard! Lurwanu Almuktar Tsanyawa, Engr Ahmad Tailor Nguru, Tijjani Adamu Bebeji, Ali Akilu Ali Akilu, Nagoma San Nagoma, Ayuba Sani, Mubarak Kabir Mkk Kabir, Aminu Katagum, Goni Modu Na Annabi, Hubbi Hubbi, Amina Muhammad Jibrin, Jamila Mohd, Muktar M Beccee, Mariya Abdullahi, Usman Idris, Dayyabu Hassan Mai Soda, Sadisu Abdurrahman Muhammad, Ibrahim Muhammed, Larry Dikeni, Ovayoza Idris, Nassirou Mahamadou, Hussaini Bashir, Usman Adam, Malan Mawa, Muhammad Zangina, Munir Umar, Ibrahim Isah, Shehu Kurum, Ahmad Hamza Jili, Umaru Ibrahim Fatima Usman, Auwalu Muhammad, Iliyasu Musa, Kabir A Dass, Umar Sufaye, Adamu M Jalo Jamary, Ibrahim Muhammad, Usman Khalid Idris, R Majazubin Shehu, Yusuf Hassan, Ismail Mss Leboy, Ibrahim Sulaiman Baba, Abubakar Dalhatu, Usaini Musa, Danmala Baba, Alh Musbahu, Sulaiman Aliyu, Lawali Amadou, Rayyanuzakiru Zakirurayyanu, Garba Sani Sadiq, Yusuf Ezhi
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Suleja
Opening Hours
| Monday | 08:00 - 17:00 |
| Tuesday | 08:00 - 13:00 |
| Wednesday | 08:00 - 22:00 |
| Thursday | 08:00 - 22:00 |
| Friday | 08:00 - 22:00 |
| Saturday | 08:00 - 22:00 |
| Sunday | 08:00 - 22:00 |