RTC HAUSA

RTC HAUSA

Share

Royal Tradition Center for Heritage Initiatives ( RTC )

RTC HAUSA kafa ce da zata riƙa kawo muku Tarihi, Al-Adu, da Ayukkan Masarautunmu

Wannan kafar tana kar kashin Cibiyar Nazarin Tarihi, da Al-Adu, da Ayukkan Masarautu ta Nigeria.

14/11/2025

Sakon Gaisuwar Jumu'a Zuwaga Mai Martaba Lamidon Adamawa Alh Dr Barkindo Mustapha CFR

14/11/2025

Sakon Gaisuwar Jumu'a Zuwaga Mai Martaba Sarkin Katsina
Alh Dr Abdulmumini Kabir Usman CFR

14/11/2025

Sakon Gaisuwar Jumu'a Zuwaga Mai Martaba Sarkin Fika Alh Dr Muhammad Abali Ibn Muhammadu Idrissa Shugaban Majalisar Sarakunan Jahar Yobe.

14/11/2025

Sakon Gaisuwar Jumu'a Zuwaga Mai Martaba Sarkin Gwandu, Alh Muhammad Iliyasu Bashar CFR MNI Chairman Kebbi State Council Of Chiefs

Photos from RTC HAUSA 's post 14/11/2025

Fatan Alkhairi Zuwaga Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh Dr Muhammad Sa'adu Abubakar lll CFR mni Limamen Sarakunan na Africa

14/11/2025

Wane Sarki ne zaka yima Barka da Jumu'a kuma daga wace Masarauta?

25/07/2025

Allah ya yi wa Sarkin Katsinan Gusau, Dakta Ibrahim Bello rasuwa a daren Juma'a bayan jinya a wani asibiti da ke Abuja.

Ya rasu yana da shekara 71 kuma za a yi jana'izarsa bayan Sallar Juma'a a garin Gusau da ke jihar Zamfara.

An naɗa marigayin ne a matsayin Sarkin Katsinan Gusau na 15 a watan Maris shekarar 2015.

05/07/2025

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alh Dr Muhammad Sa'idu Abubakar lll CFR Mni

05/07/2025

RTC HAUSA

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Sokoto