SURAJ JOURNALISt
•Photojournalist 📸
•Videographer 🎥
•08123111137 DM for partnership ✍️
•Ajiya maganin wata rana 🧏 Sheikh Musa Salihu Alburhan the table shaker ✊😁
17/08/2026
•Mafi girman amfanin karatu a gaban malami shi ne zai kare ka daga kuskure babba ko karami, musamman daga littattafai masu mabanbantan mabuga.
•Akwai littafin tafsiri da za ka samu nau’i iri ɗaya, komai da komai, amma a wani bugun an shafe wasu wurare. A wani kuma, sai a saka wasali a inda babu shi, ko kuma a cire wasali a inda yake. Irin wannan kuskuren na iya sauya ma'anar abin da marubucin yake nufi.
•Amma abin takaici, yau an wayi gari da dama daga cikin ɗalibai sun zamar da kansu malamai kawai saboda suna jin Larabci, suna iya gane rubutu gwargwadon iko, kuma suna iya karantawa amma kuma basa gane kuskure. Musamman wajen fassara wasu kalmomi ko nassoshi saboda basu zauna gaban Malami ba. Wasu ma ba sa iya karanta rubutun daidai, saboda ba su zauna a gaban malami sun karɓi ilimin karatu da fahimta daga gare shi ba.
•Ilimi ba karanta bakaken littafi kawai ba ne; akwai karatu, fahimta, gyara kuskure da kuma karɓar ilimi daga malamai duk da dai wasu basa so ace haka din.
•Allah Ya ba mu ikon mutuntawa da daraja malamammu, da kuma daraja ilimin da s**a zauna s**a koya daga malamansu. Allah Ya amfane mu da iliminsu, Ya ba mu ikon koyonsa daidai, Ya kuma kiyaye mu daga yin magana a kan abin da ba mu da cikakkiyar masaniya a kai. Ameen.
SURAJ JOURNALISt ✍️
16/08/2026
•MUSULUNCI ADDININ ALLAH NE, KUMA ADDININ ADAILCI NE 🧏
•Akwai wasu da suke maganganu game da Musulunci bisa s0n zuc¡ya, ko kuma su ɗauki kuskuren wasu Musulmai su jingina shi da koyarwar Musulunci, sannan su ce Musulunci ba addinin adalci ba ne.
•Idan wannan nassin na Al-Qur’ani bai ishe ka kasan cewa Addinin Musulunci adalin Addini bane to idan ana neman dan s0n zuc¡ya lamba daya to kai ne.
إِنَّ اللَّهَ يَأْمُرُكُمْ أَن تُؤَدُّوا الْأَمَانَاتِ إِلَىٰ أَهْلِهَا وَإِذَا حَكَمْتُم بَيْنَ النَّاسِ أَن تَحْكُمُوا بِالْعَدْلِ
•"Lalle Allah Yana umartarku da ku mayar da amanoni ga masu su, kuma idan kuka yi hukunci tsakanin mutane, ku yi hukunci da adalci."
•Wannan ba maganar wani malami ba ce, maganar Allah ce. A ranar Fathu Makkah, Annabi S.A.W ya karɓi makullin Ka'aba daga Uthman bn Dalha (RA). Amma bayan an kammala abin da ya shafi Ka'aba, aka mayar da makullin ga masu hakkinsa, bisa umarnin Allah na mayar da amana ga masu ita.
•Wannan darasi ne mai girma: Musulunci ba ya nufin adalci wanda kake so kawai zaka yiwa adalci; yana koyar da kai ka ba kowa hakkinsa ba tare da nuna banbanci ba.
•Sannan Allah yace
وَلَا يَجْرِمَنَّكُمْ شَنَآنُ قَوْمٍ عَلَىٰ أَلَّا تَعْدِلُوا ۚ اعْدِلُوا هُوَ أَقْرَبُ لِلتَّقْوَىٰ
•Saboda haka, duk wanda yake son ya s0k¡ Musu|unc¡, ya kamata ya bambanta tsakanin Musu|unc¡ da ayyukan wasu Musulmai. Kuskuren mutum ba hujja ba ce a kan koyarwar addini, kuma ku sani babu wani mugu da ya isa yace Musulunci ne ya koyar da shi muguntar da yake yi.
•Musulunci addinin Allah ne. Addini ne na gaskiya, amana da adalci. Kuma adalci a Musulunci ba ya dogara da kabila, matsayi, ƙarfi ko son zuciya.
SURAJ JOURNALISt ✍️
•Muslim Muslim
•Lada goma kenan zan samu ko? 🙆😁 Mutanen Niger 😂
16/08/2026
•Sai ka kawo inda mai tambayan yace babu gabadaya, muna jira.
Wani ne yayi Wannan tanbayar Cewa in Shk Jingir ya Rasu waye zai maye gurbinsa wajen yiwa masu adawa sa musulunci martani cikin Karfin hali da hujja?..
Ni kuma sai nace Kafin Allah ya kawo shi babu masu irin wannan ɗin??
Bayan komawarsa ga Allah ma za'asamu da izinin Allah kila fiye ma..
Jin cewa Babu Wallahi kuskure ne babba
•Duk wanda bai yarda da Kæpïrc¡n Kæp¡r! ba shima Kæpïr¡ ne
~Ustaz Ahmad Salihu Bukar ✊
15/08/2026
•Miye yasa kuka kasa gaskata Sheikh Jingir amma ku ka s0k¡ Dan Bello?
•Me ye yasa lokacin da Dan Bello ya yi penti mai rainbow 🌈 colour a wata makaranta da ya gyara a kano kuka yi ta c¡n mutunc!nsæ da nufin cewa ya na kokarin kawo muku LGBTQ cikin al'umma amma kuma ku ka kasa gaskata kiran Sheikh Jingir na cewa ayi aure namiji ya auri mace a wurin auren gata a kano, bayan ya kawo magana akan irin shærr!n da yan luwædi da mæd¡g0 (LGBTQ) suke yi a cikin al'umma, irin yadda suke rush£ tærbiyyar al'umma ta Musulunci musamman na aure da maye gurbinsa da luwadi, wannan dalilin ne ma yasa ya kawo maganar Muslim Muslim a jawabansa da ya yi a wurin auren gata.
•Nayi dogon nazari akan wannan batun tsawon kwanaki kuma nace sai na buga misali dashi saboda munæfukan Musu|m! masu sukær matsayar Sheikh Jingir duk da shi bai hana su suyi tasu matsayar ba.
SURAJ JOURNALISt ✍️
•Idan bakaso a kira ka Kæp!r¡ to ka Musulunta kawai 😁
~Sheikh Gumi ✊🧏
Click here to claim your Sponsored Listing.