Birnin SHEHU Reporters

Birnin SHEHU Reporters

Share

This page was created to publish news and voicer of the voiceless. As well as motivating people's

09/01/2026

SULTAN SA'AD ABUBAKAR THROUGH THE JNI CALLS ON PRESIDENT TINUBU TO VISIT KASUWAR DAJI-SITE IN NIGER STATE.

Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar-led Jama’atu Nasril Islam (JNI) has called on President Bola Ahmed Tinubu to visit Kasuwar Daji-site in Niger State where no fewer than 30 Nigerians were killed en masse, recently, and address the nation to dissuade possible reprisals following the recent killing of residents.

The statement follows the massacre of Nigerians without separating between their religions and races, underscoring his role as truly a leader committed to peace, unity and not division of people in diversity that the nation is created to be.

This is contained
In a statement issued in Kaduna, signed by the JNI Secretary-General, Sheikh (Professor) Khalid Abubakar Aliyu. The organisation condemned the Kasuwar Daji killings and warned that public anger over repeated attacks on vulnerable communities were rising, urging the government to act swiftly.

JNI lamented what it described as the wanton killings and similar violent incidents recorded in Borno, Katsina, Kebbi, Kwara, Sokoto and Zamfara states, calling for serious national introspection, particularly as the 2027 general elections draw closer.

The statement, however, commended the Federal Government, especially the Nigerian Air Force and other arms of the armed forces, for recent airstrikes reportedly carried out against terrorists in Borgu Local Government Area of Niger State, as well as parts of Kwara and Zamfara states, which reportedly neutralised many insurgents.

According to JNI, the Kasuwar Daji attack could have been prevented if earlier warnings had received adequate attention. It cautioned governors in the North-Central zone to remain on high alert, noting that criminal elements were spreading towards the region.

The group also referenced recent security breaches in other parts of the country, including schoolgirls’ abductions in the North-East and violent attacks in the North-West, urging

05/01/2026

Wata matashiya ‘Yar Najeriya mai suna Zulaihat daga garin Azare, jihar Bauchi, ta rubuta Alkur’ani Mai Girma, abin da ke nuna hazaka da jajircewarta wajen karatun Littafin Allah.

Allah ya kara mana son Manzon Allah.

04/01/2026

SUBHANALLAHI: ’Yan bindiga sun yi wa mutane 42 kisan gilla a Kasuwar Daji da ke Jihar Neja.

22/11/2025

Alhamdulillah,.....

Yau ce Daya ga watan Jimadal Thani 1447 BH.

.........Muna fatar Allah ya sada mu da duk kan Alkhairorin da ke ciki ya tsare mu da dukkan Musibu da bala'o'in da ke ciki Amin
22-11-2025

Photos from Birnin SHEHU Reporters's post 11/11/2025

Wannan shine Gen AY Yerima Sojan da ya ja da ministan Abuja.

A yau ne dai Rikici ya ɓarke a Gaduwa District dake Abuja ranar Litinin, lokacin da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya dira a Filin ƙasa mai lamba 1946, bayan samun rahoto cewa sojoji sun mamaye filin da ake zargin na hannun tsohon Hafsan Sojan Ruwa, Vice Admiral Awwal Zubairu Gambo (rtd).

Photos from Birnin SHEHU Reporters's post 11/11/2025

YANZU-YANZU: Zanga-zanga ta ɓarke a ƙaramar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina kan matsalar rashin tsaro da suke fama da shi na hare-haren ƴanbindiga.

Allah ya kai musu ɗauki tare da sauran garuruwan da suke fuskantar rashin tsaro.

Ku yi following ɗin jaridar CCN Hausa domin samun ingantattun labarai masu ƙayatarwa da gamsarwa.

11/11/2025

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun!

Death has occurred of Hajiya Sutura Shehu Shagari, the last surviving widow of the late Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari, former President of the Federal Republic of Nigeria.

Hajiya Sutura passed away at Saraki Hospital, Sokoto, after a prolonged illness.

May Almighty Allah forgive her shortcomings and grant her Aljannatul Firdaus. Ameen.

Time for the Janaza will be communicated in due course.

Photos from Birnin SHEHU Reporters's post 11/11/2025

ABIN A YABA : SARKIN MUSULMI YA KIRA TARON TATTAUNAWA KAN MATSALAR TSARO A JIHAR KEBBI

Yau mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh Muhammad Sa'ad Abbakar III, CFR, mni, ya Gabatar da wani Jawabi dake ratsa zuciya tareda kashe jikin masu saurare kan matsalolin da yankinmu na Arewacin Najeriya ke ciki a fanni Daban daban musamman bangaren rashin wadataccen tsaro.

Sultan Sa'ad shine da kansa ya shirya wannan Babban taron wanda ya kunshi makaraban gwamnatocin Jihohi, yan siyasa da Sarakunan yankin Arewacin Najeriya.

Manufar shirya taron shine domin hada kai da kokarin lalubo hanyar magance matsalolin rashin tsaro dake faruwa a yankin Arewacin kasar.

Usama B Lawal Rabah ✍️✍️✍️

10/11/2025

Ba zamu tattauna da 'yan ta’adda ba kuma dole a samu zaman lafiya a Najeriya -Shugaba Tinubu.

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa batun tsaron Najeriya ba abu ba ne da za a yi masa rangwame ko tattaunawa, yana mai cewa gwamnati ta samu gagarumin ci gaba a yaƙin da ake da ‘yan ta’adda da masu tayar da hankali a sassan ƙasar nan.

A wata sanarwa da aka wallafa a shafin X na fadar shugaban ƙasa, Tinubu ya ce gwamnatin sa ta ƙara haɗa kai tsakanin hukumomin tsaro, abin da ya kai ga damke, hallaka da kuma gurfanar da manyan ‘yan ta’adda da ke da hannu a hare-hare na baya-bayan nan.

Shugaban ya kara da cewa an ɗauki sabbin matakai na haɗin gwiwa don tabbatar da zaman lafiya da tsaron rayuka da dukiyoyin al’umma.

Tinubu ya ce: “Ba za mu lamunci rashin tsaro ba. Zaman lafiya dole ne — ba zabi ba ne.”

10/11/2025

Zanga zanga ta barke a fadar white house dake amurka inda amurkawa sunce doli Sai Trump ya jida bisa mulki

Photos from Birnin SHEHU Reporters's post 10/11/2025

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar CFR Mni ya sauka jihar kebbi, Domin halarta taro.

Photos from Birnin SHEHU Reporters's post 10/11/2025

DA DUMI DUMI: Yakamata Mahukunta Su Gaggauta ɗaukar Mataki akan yan Shi'ah Akan Abinda Sukayi akan Donald Trump.

Daga Datti Assalafy

Mabiya tafarkin Shi'ah mutanen Ibrahim Yakubu Zakzaky sun fito zanga-zanga a birnin Kano suna bayyana adawa da barazanan da Shugaban Amurka D0na|d Trom ya yiwa Nigeria

Sun yi mutum-mutumi na D0na|d Trom suna ta yawo dashi a tsakiyar hanya suna cin mutuncinsa, sannan s**ayi ta jan tutar Kasar Amruka a kasa suna wulakanta tutar

Ina so Gwamnatin jihar Kano da na tarayya su fahimci cewa wannan abinda 'yan shi'ah s**ayi makirci ne, wutar fitina suke neman hadawa, ba sunayi bane don kishin Nigeria

Saboda su wadannan 'yan shi'ah karkashin kungiyar IMN basu yadda da tsarin Gwamnatin Nigeria ba, suna taka doka suyi fito na fito da Gwamnati, kuma basa daga Tutar Nigeria a lokacin da suke yin zanga-zanga

Amma saboda makirci a wannan zanga-zanga da s**ayi har da daga tutar Nigeria, ba sun yi hakan bane don suna kishin Gwamnatin Nigeria, mutanene da basu yadda da Gwamnatin Nigeria ba, so suke su takalo Amurka a wargaza mana Kasa, wanda shine babban burin 'yan shi'ah tada hankali a Nigeria

Sannan me yasa basu kai zanga-zangar Abuja ba sai s**a zabi birnin Kano cibiyar Arewa? wannan duka makirci ne da sharri ake neman kulla wa Arewa, kuyi tunani mai zurfi jama'a

Muna kira ga Gwamnatin jihar Kano da na tarayya a tabbatar da an haramta wa 'yan shi'ah yin zanga-zanga da wulakanta tutar Amurka da Shugabanta, domin ba ta wannan hanyar bane za'a samu mafita ba

Muna rokon Allah Ya kare mana Kasarmu Nigeria daga sharrin 'yan shi'ah da duk wani mai nufin Kasarmu da tashin hankali

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Mabera Mujaya Opp Trade Fair Road
Sokoto