the update soba
I can't understand this simple speak
Alhamdulillah for 1k followers Gaba dai Gaba dai muje har 1M insha Allah 🙌 Ina Alfahari daku Masoya da Abokan Arziki
26/04/2026
Yau Zanga Masoya Muhammadu Rasulillah ﷺ
01/11/2025
fans
25/10/2025
“Rayuwa ba ta daɗi sai idan an yi ta da gaskiya da amana
Ilmi ba ya haskaka zuciya sai idan ya haɗu da ibada
Ka nemi abin da zai amfane ka a lahira, domin duniya tafi sauri kamar inuwa
“Tsoron Allah shi ne shinge mafi ƙarfi a cikin tafiyar rayuwa
“Ka koyi hakuri, domin shi ne makullin nasara
Ba ƙarfin jiki ne nasara ba, sai ƙarfin zuciya da hangen nesa
Ka nemi abin da zai ba ka daraja a wurin Allah, ba a wurin mutane kawai ba
04/10/2025
Gaskiya ansha muni agorin nan
04/10/2025
Big thanks to Smart Mh'd, Al Ameen Saeed, Hijj Kasim Comred
for all your support! Congrats for being top fans on a streak 🔥!
04/10/2025
"Ajiyar da kake yi a banki bashi ne kake ba su,amma ba ka fargaba,saboda duk lokacin da buƙata ta taso maka ka buƙaci kuɗinka za su ba ka.Amma Allah yana neman ka ba shi bashi,ta hanyar bayar da sadaka ga mabuƙata,kana fargabar ka ba shi,saboda kada buƙata ta taso maka,Allah ya hana ka! "
19/07/2025
Tapping into the world of AI trading with my G. Bilal Villah AI is the future..
07/06/2025
Eid Mubarak! 🌙✨
May this day bring peace to your heart, joy to your home, and countless blessings to your life.
Wishing you a celebration filled with love, answered prayers, and beautiful memories. 💖🕌🤲🏽
Taqabbalallahu minna wa minkum. Eid Kareem! 🌸🌟🥰
25/04/2025
Da Dumi-Dumi
Mawaki Rarara ya tabbatar wa da the update sona labarin daura aure tsakanin sa da abokiyar aikinsa jaruma Aisha Humaira da za a yi a gobe Juma‘a 25.04.2025 a jihar Borno.
fans
Dauda Kahutu Rarara
Aisha Humaira
23/04/2025
Celebrity Na soba
Ayeesha Saba
19/04/2025
Inshallah zuwa gobe zamuyi live video da MLM Salisu Abdurrazak Saheel.....
9:00 PM
By Khalifa Aminu 🤝👏✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Samaru
GMAIL