Chashiyah Tech.

Chashiyah Tech.

Share

Love And Lover's Is The Best Happiness Thing In Life.

MY FAVOURITE FOOD My mother cooks all out food at home.The food are so delicious that al_wayas look for word to meal time lenjoty all the food that my mother cook is my favourite food is jallop rice cooked with palm oil and meat i call it {paolm oil jallop rice}we al_ways eat my jallof rice every monday and friday on evening, i al-ways i cant wait to get home after school on monday.This is because

12/09/2025

Allah Saka Malam

12/09/2025

Da' ace dukkanin mutanen duniya zasu guje ka, amma ALLAH (SWT) na tare da kai, toh kafi kowa morewa.✍️

16/07/2025

Arewa mu Farka

16/07/2025

Kayi connecting din VPN ka hau facebook ka zagi masu siyan 30GB.😂 Akwai yan Air a sahar nan.😀😅

YAHAYA UMAR ALI - Se Munyi Aure 10/06/2025

https://audiomack.com/abul-iklimah/album/se-munyi-aure?share-user-id=66559566

YAHAYA UMAR ALI - Se Munyi Aure Stream Se Munyi Aure, an album by YAHAYA UMAR ALI. Release Date: June 10, 2025.

03/06/2025

Ko Kukaɲ Jiɲi Ƴan Adawa Za Su Yi Bola Tinubu Sai Ya Zarce A Zaɓen 2027, Cewar Dogonbauchi

Hajiya Sa’adatu Garba Dogonbauchi wacce ke zaman kwamishiniya a hukumar ƙidaya ta ƙasa reshen Jihar Kaduna, ta bayyana cewa da yardar Allah, 2027 Tinubu zai koma kujerarsa ko da ƴan adawa za su yi kukan jini, majinar jini, da hawayen jini". In ji ta.

Saa Dogonbauchi wadda ta bayyana haka ta cikin wata zantawarta da Dokin Ƙarfe TV, ta ci gaba da cewa, "Ƴan Arewan ma da s**a hau mulki su ne s**a cuci Arewa, s**a kashe ta. Dan haka, ban ga dalilin da zai sa dan wani ya zo yana taimaka wa nasa a ce dan me ba, wannan darasi ne ga kowane shugaba a Arewa. Su ma ƴan Arewan gobe in sun hau mulki sai su zo su nuna mu nasu ne su taimake mu su tafi da mu, mu taimaka wa Arewa".

Dogonbauchi na wannan bayani ne ɗoriya a kan bayanin Muhammad Bakin Zowo, inda ya zargin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da kasa ƙarasa ayyukan da ya faro a Arewa, kamar yadda ya ce: "Buhari bai yi komai ba, Tinubu mahaukaci ne dan ya zo ba zai yi wa mutanensa ba ?". In ji shi.

Ya ci gaba da cewa, "Alhaji Bola Ahmed Tinubu na gode maka ka ƙara yi. Ni da kaina na samu Janar Muhammadu Buhari a Villa, na ce da shi ranka ya daɗe dan Zatin Allah ka ƙarasa mana aikin titin Kano zuwa Kaduna da aikin layin dogo da ka ɗauko a yi maza a jawo ruwanmu na Lokoja, sannan a buɗe bodoji a kuma taimaki ƴan kasuwarmu da aka karya. Kafin ka bar mulki ka gina ƴan Arewa, amma bai yi ba". Cewar Muhammad.

Me zaku ce ?

25/05/2025

Alhamdulillah
Ako yaushe kazama me godewa Allah

25/05/2025

LABARAN K A R Y A
Lallai ne musulmi ya nisanci labaran karya, labarin da baka da yakinin ya faru amma ka dinga bada labarinsa.

Illar labaran karya saurin tada fitina da haifar da gaba tsakanin Al’umma. Amma Kuma tozarci ne ga masu yi ranar ALKIYAMA.

UBANGIJI (SWT) Yace;
“Kuma kada ka bi abin da ba ka da ilimi game dashi. Lallai ne Ji da gani da zuciya, dukan wadancan(mutum) ya kasance daga gareshi wanda ake tambaya.”

MALA’IKU suna ajjiye da abin da mu ka aikata,
Kuma kowa sai ya karanta littafinsa ranar Al’kiyama, Ka fara tabbatar da inganci labari kafin ka fadi Ko ka yada a social media.

UBANGIJI (SWT) Yace;
“Ya ku wadanda s**a yi Imani! Idan fasiki ya zo muku da wani babban labari, to, ku nemi bayani, domin kada ku cuci wadansu mutane a cikin jahilci, saboda haka ku wayi gari a kan abin da kuka aikata kuma masu nadama.”

Allah ka bamu ikon tsayawa a kan gaskiya da fadinta.
& -iklimah

10/05/2025

Masha Allah
Allah yasa kun hadu cikin nasara, ya ba ku zaman lafiya da zuria tagari.

Barakallahu lakum Wa baraka alaikum Wa Jama’a bainakum fi Khair.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Potiskum?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Potiskum