Demic

Demic

Share

Computer Networkin
Soft Ware Developers
Professional Type Writter

16/05/2024

Kamfanin Microsoft yana duba yuwuwar barin Nigeria cikin watan July me zuwa saboda wasu matsalolin da s**a taso wanda suke ganin ba zasu iya cigaba da aiki a Nigeria ba.
~ Suna da branches guda biyu, daya a Lagos Nigeria, daya a Nairobi (Kenya), Kamfanin dake Nigeria ake shirin rufewa.

Hakan zai sa a sallami 'yan Nigeria sama da mutum 560 da suke aiki a Kamfanin, idan barin Kamfanin ya tabbata a a watan July, saboda wasu dalilai da Kamfanin yake ganin ba zai iya cigaba da zama a Nigeria ba.
~ Idan Microsoft ya bar Nigeria to ci baya ne me muni, kuma da wahala wani Kamfani irin wannan yazo Nigeria a nan kusa.

Microsoft ya fara aiki ne a 2022 a Nigeria.
Ban san me yasa shugabannin mu suke kora da hali wa kamfanonin kasashen waje ba, we cannot live in isolation fa.

15/05/2024

COUNTDOWN TO HITTING 4000!💃🏽❤️

Ladies! We are 50 numbers away from hitting 4000 for Arewa Ladies4Tech Program!

We can't reach 4000 without YOU💪🏼🥹

Let's Change HISTORY together!💪🏼

Share NOW on your social media platforms to change someone's life forever🥹❤️

Let's do this TOGETHER! We are POWERFUL❤️ Let's PROVE it!

Registration Link: https://skillsprint.ng/arewa-ladies4tech

18/02/2024
Photos from Demic's post 30/12/2022

For sales

Telephone

Website