Me walima
Ni na kasance mutum ne mai kaunar Al'umma sosai ina godiya wa Allah kasancewa ta a haka.
Godiya maras adadi ga Ubangijin 'Annabi Muhammad Sallallahu alaihi wa sallama.'
17/12/2025
"Time flies, especially when you're having fun."🙂
Su ne iyaye na, suna da muhimmanci a rayuwa ta ( su ne Duniya ta ). I am proud of them.🙂
12/11/2025
Alhamdulillah.
06/07/2025
ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAHI!!
ALLAH YA KARƁI ADDU'ARKU, BABA NA YA SAMI SAUƘI SOSAI. DA WANNAN NAKE ƘARA GODE WA ALLAH BISA GA LAFIYARDA YA BA SHI.
ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!
ADDU'A!! ADDU'A!! ADDU'A!!
MALAM AHMED SULEIMA BAFFA.
YA SAMI MATSALA TA SARKAFEWAR NUMFASHI. YA NA BUƘATAR ADDU'ARKU JAMA'A.
ALLAH YA BA SHI LAFIYA, AMIN.
My people
30/06/2025
ALHAMDULILLAH
28/06/2025
Yau, na kasance mai matuƙar farin ciki sosai. Ina rokon Allah, ya share wa kowa damuwarsa, mu kasance cikin farin ciki baki ɗaya. Amin!!
28/06/2025
Yau, na ina tare da babban mutum. Wanda ya kasance mai matuƙar mahimmanci a gareni. Ina alfahari da ka Baba na.
Click here to claim your Sponsored Listing.