Madrid Fans Hausa

Madrid Fans Hausa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madrid Fans Hausa, Sports Team, Mubi.

Shafin masoyan Real Madrid ⚽
Zamu rika kawo muku labarai, tarihi da abubuwan yau da kullum game da Real Madrid. 🔥♥️
Mun sadaukar da shafin nan ne don jin daɗin Madridistas 🤍💛

25/03/2026

Da dumi-dumi An dakatar da Federico Valverde na wasa ɗaya bayan jan katin da aka ba shi a wasan da s**a yi da Atlético Madrid.

Ba zai buga wasan La Liga da Mallorca ba.

Madrid Fans Hausa

25/03/2026

Vinícius Júnior: ina san zama a Real Madrid a koda yaushe burina da fatana na kasance a kungiyar na har a bada

Madrid Fans Hausa

10/03/2026

Da dumi-dumi Raunin Jude Bellingham baya tafiya da sauri yadda ake buƙata, ɗan wasan ba zai buga dukkan wasanni biyu na Real Madrid da Manchester City ba kwata-kwata, in ji ɗan jaridar ESPN, Rodra.

Madrid Fans Hausa

03/02/2026
01/02/2026

Ƴan wasan Real Madrid na sane da cewa za a yi musu ihu gobe, bayan wasan su da Benfica. Sun san cewa sun cancanci hakan.

Abun da suke nema kawai shine: Idan za a yi ihun da s**ar a yi a kan kowanne ɗan wasa, ba wai a ware wasu daban ba. Saboda kowa zai iya yin rashin nasara.

Madrid Fans Hausa

31/01/2026

David Alaba ya nemi ƙarin mintuna daga mai horas wa Alvaro Arbeloa. Ɗan wasan na Austria yana jin cewa ya shirya kuma zai bayar da gudunmawa sosai, amma tawagar masu horas da Real Madrid a yanzu basu gamsu da abun da suke gani daga ɗan wasan bayan ba musamman a filin ɗaukar horo.

Madrid Fans Hausa

11/01/2026

Menene hasashen ku a wasan El Classico?

Madrid Fans Hausa

11/01/2026

An tabbatar: Gonzalo Garcia ya shirya farawa a wasan su da Barca a daren yau, Kylian Mbappe zai kasance a benci, a cewar MARCA.

Madrid Fans Hausa

19/12/2025

🚨 Da dumi-dumi Real Madrid na shirin tura Endrick aro zuwa ƙungiyar Olympique Lyon ta Faransa.

✅ Yarjejeniyar za ta kasance na ɗan lokaci (aro) har zuwa ƙarshen watan Yuni.

❌ Ba za a ba Lyon damar siyan shi gaba ɗaya ba – kawai aro ne.

Ana kan ƙarshe-ƙarshe wajen kammala duka bayanai.

Madrid Fans Hausa

19/12/2025

Akwai babban shakku kan yiyuwar kasancewar Valverde a wasan su na gobe da Sevilla. Yana fama da rashin jin daɗi saboda ƴar buguwa, kuma bai ɗauki atisayen ƙungiyar na yau ba.

Want your business to be the top-listed Gym/sports Facility in Mubi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Mubi