FinCryp
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from FinCryp, Finance, Sebore Nassarawo ward, Mubi.
02/11/2024
Serious Ina Neman referral na major data 2gb zansa ma mutum
https://t.me/major/start?startapp=6567632306
👑 Join me in game and earn $MAJOR token soon!
⭐️ 750 rating bonus for you.
⭐️ 1000 rating bonus if you are Premium.
01/11/2024
Kuzo Muyi Wani Lissafi Akan Not Pixel
https://t.me/notpixel/app?startapp=f6567632306_s573984
Yau Not Pixel s**a ɗauke Kabewa acikin game ɗin mu na murnar Halloween da s**ayi, lokacin da s**a zo da tsarin ana iya siyan wannan b0m din da yake bayarda 196PX akan star⭐ guda 16.
Ko kun san duk da bamu san Total Supply zamu iya fara hasashen farashin Not Pixel tun yanzu? A yanzu haka farashin star duk guda ɗaya a Fragment N26 ne.
Idan kayi lissafi duk PX guda ɗaya darajarsa tana daidai da 0.0816⭐ Star
1PX = 0.0816⭐ Star
A naira duk darajar PX ɗaya da mutun ya tara kuɗin a yanzu haka zai k**a N2.12.
Idan mutun ya fara tun sanda muka fara magana akai, zuwa yanzu zai mallaki aƙalla 50,000 PX, wanda mafi ƙaranci darajarsa N106,000. Abinda yasa nace mafi ƙaranci wannan shine farashin da su masu Not Pixel ɗin s**a bayarda dama wacce ma tuni sun ɗauke ta, wanda ni da ku mun sani ya k**ata duk wanda ya siya a wannan farashin ya k**ata yaci riba.
Galibin airdrops ɗin da suke kwafsa mana sune wanda suke zuwar mana da criteria bayan an gama yi musu wahala ta hanyar s**e zasu kalli abubuwa da yawa don bayar da allocation misali k**ar Catizen, Hamster, Pixelverse, XEmpire, Tomato, dasu Memefi.
Not Pixel kuwa irin su Notcoin da Dogs ne, abinda ka tara tun yanzu shine coins ɗinka, dashi zaka shiga kasuwa. Ina faɗa muku wannan ne don kuyi abinda ya dace kafin wannan damar ta wuce mu, amma idan kaji idan kayi k**ar ni kayiwa ba kanka ba, ka sani tun yanzu na tara wanda ya wadace ni. 🤭
https://t.me/notpixel/app?startapp=f6567632306_s573984
29/10/2024
Ba kowa ake bawa ba Paws ba, tabbacin zaiyi daraja kenan, dole sai a baya kayi Notcoin, da Dogs, sannan idan kayi Hamster ma zasuyi maka jaje na abinda Hamster s**ayi sai su ƙara maka da yawa, ka danna llnk ɗin nan ka duba ko ka samu:
https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=qJ0NFuRo
Joy is coming ❤️💎🪨
Yadda zakuyi Trading akan Decentralised Exchanger karkashin ETH Base Network, da farko ma menene (Dex) Decentralised Exchange? Dex Kasuwa ce da take sarrafa kanta karkashin Blockchain..
Idan akace Dex Trading ana nufin trading token da yake a kan Decentralised exchange, karkashin Network na Solana Network, BNB smart chain, ETH Base, Ton , Arb, Optimism Ko Tron. da sauransu Kowa da Blockchain din da yafi jin dadin Trading kanta misali ni a yanzu nafi gane Eth Base Network, ETH L2 ne, kuma ina samun alkairi dai-dai gwargwado akanta. shiyasa naga dacewar yin wannan rubutu saboda mu amfana tare..
Idan Ka saba Trading akan Dex kuma kanada kwarewa Ko kwandala ba zaka iya sanyawa a Exchanger ba, saboda idan tayi kyau kasa da 1 Hour kana iya samun 10X ninki goma na kudinka haka Kuma tanada hadari don zaka iya rasa duka Capital dinka idan kayi shigan duka, a kiyaye hakan..
Me muke bukata don Trading a Decentralised Exchange, hanya mafi sauki wato Step 1, kuje kuyi Downloading Bitget wallet ba be Exchange ba ko Metamask, Ko kuwa EVM wallet wacce kafi jin dadin amfani da ita, nide da Bitget wallet nake using saboda sun saukakata matuqa ga Link na Bitget wallet 👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.bitkeep.wallet
Step 2 bayan kunyi downloading sai Ku bude wallet din zasu baku zabi biyu creating new account Ko importing existing account idan kun taba budewa sai Ku dauko recovery phrase dinku kuyi importing idan sabuwar wallet ne ku zabi create new account, sai Ku nemo littafi Ku copy recovery phrase naku saboda canza waya Kodai wata matsalar..
Step 3, bayan kun kammala Creating wallet Ku shiga app din Ku taba alamar wallet daga kasa gefen dama zakuga All Mainnet sai kuyi clicking Ku zabi Base" bayan kun zaba shikenan zakuga ETH da alamar tambarin Base a jikinsa Wanda ke nuna kuna kan Ethereum Base Network sai Ku copy receive address na ETH base kuje Bybit Ko wata wallet Ku sayo Ethereum ku tura zuwa address dinku na Base da kuka kwafo Ethereum ne Amma wajen Network idan zaku tura zaku zabi Base Mainet Ko Base Ko wani wallet da yacce suke furtashi..
Step 4, bayan ETH Base dinku ya shigo wallet sai Ku dauki Token address na coin da kuke son saya Ku shiga wallet Ku taba alamar Swap zai gwada muku ETH a sama sai kuyi selecting na kasa kuyi pasting address dinku zai gwada muku sunan token din sai kuyi add dinshi Ku saka amount misali 0.0045 $10 kenan kuna taba swap ya sayu kenan sai a jira rabo..
Ga masu using Metamask kuwa zasuyi visiting Uniswap suyi selecting Base Network suyi pasting address din token su sayo token dinsu..
Idan kuwa wasu basu ganeba zamu gwada yin bidiyo insha'Allah 👏👏
17/10/2024
In kukayi aiki tukuru zaku iya samun 1k PIXEL a wuni
https://t.me/notpixel/app?startapp=f6567632306_s573984
16/10/2024
https://t.me/DFTap_bot/DFTap?startapp=i_6567632306
Join me in the DFTap adventure! 🌟
Dive into the free-to-earn mini-game and explore the exciting world of crypto. 🚀
Let's discover this universe together!
14/10/2024
Fren App
Victor yayi sharing na wannan airdrop
https://t.me/FrenTekBot/fren?startapp=invitation_HgK3TzeZGKZ1tqZKESgw3s
Slam
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Address
Mubi