TYDA

TYDA

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from TYDA, Film/Television studio, Opp. Shafa Felling station sectaria Street Arhan_kunuMubi, Mubi.

Wannan shafin yana kawo muku sahihan labarai ne dasuke faruwa aduniya da kuma bangaren addini da al'adu kasar hausa kuci gaba da bibiyarmu zamuna kawo muku abubuwa daban-daban na ilimi da rayuwa

07/03/2026

😂😂😂

30/12/2025

IDAN MUKA KAWO MUKU… Haj. Shafa Wali a cikin shirin Rayuwata Talkshow 🎙️

Mace mai suna a harkar gini (Real Estate & Construction), kuma tana daga cikin mata masu shahara a wannan fanni da yawanci maza s**a mamaye.

A ra’ayinku: Wane tambaya kuke so ayi mata? Rayuwar aure? Shin ya dace mata su shiga harkar gini? Wane ƙalubale kuke ganin mata ke fuskanta a wannan fanni? Ko akwai wani abu da kuke so ku ji daga bakin ta kai tsaye?

Ku zuba ra’ayoyinku a comment section Tambayar ku na iya zama ita za mu yi amfani da ita a shirin!

Rayuwata Talkshow – Labarin Rayuwa, Darasi ga Al’umma Powered by Tubless Media Concepts

09/11/2025
09/11/2025

Kowa yayi Register katin zabe Inji Jagora

07/11/2025

Ziyarar Dr Saleem iliyasu Goje Dan Mama Zuwa Jigawa

Want your business to be the top-listed Media Company in Mubi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Opp. Shafa Felling Station Sectaria Street Arhan_kunuMubi
Mubi
07062269828