Comrd Ibrahim
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrd Ibrahim, Writer, Minna.
Ibrahim Mahmud Abdullahi📌
Motivational speaker | CEO of MIA footwears | Legit News Spreader | Student | Youth Motivator | Dream Chaser | Writer | Available for Business 🤝
Gobe zasu kulle 👇👇
13/04/2026
SAQO GA MATASHIN DAYA MAYE GURBIN UBA A GIDANSU TUN YANA KARAMI (FIRST BORN)
Wannan rubutun sadaukarwa ne ga dan fari… (FIRST BORN)
Wanda ya dauki nauyin gida tun yana karami, Wanda yake boye damuwarsa domin ya faranta ran iyayensa da ‘yan uwansa.
Kai da kake fita kullum kana fafutuka,
kana kokarin ganin kowa yaci, kowa ya zauna lafiya… amma kai kuma babu wanda yake tambayar yadda kake ji.
Wani lokaci kana jin ka gaji
wani lokaci kana jin kamar ka hakura…
amma sai ka tuna cewa kai ne ginshikin gidanku.
Idan baka yarda da kanka ba, wa zai yarda da kai?
Kaine kashin bayan iyalinka.
Kaine fata da burin su.
Kaine wanda Allah ya dora musu dogaro a kansa.
Kada ka raina kokarinka, ko da baka ga sakamakon komi yanzu ba.
Kada ka daina tafiya, koda hanyar tana da tsayi ko wahala.
Domin wata rana…
wahalarka a yau zata zama labarin daza kayi alfahari dashi.
Allah yana ganin zuciyarka, yana jin kokarinka, kuma bazai barka haka ba.
Ka daure. Kayi hakuri. Ka cigaba da kokari.
Comrade Ibrahim ✍️
Shi take so amma bai shirya aure ba, bata sonshi amma ya shirya aure. Manene mafita ko shawara
Wannan kisan kyashin da akayi, nan da kwana biyu zai daina trending, sai mu cigaba da gulma. Arewa kenan🤦💔
Bamu taɓa ganinsa ido da ido ba amman zuciyoyinmu.
na cike da kaunarsa Muhammad Rasullillahi.ﷺ
💫🤍
11/04/2026
Me ake nema a shugabanci ciki irin wannan hali?! A matsayinka na shugaba ai wallahi ba sai an faɗamaka cewa shari'arka da Allah za ta zamo abin firgici ba!
ME YASA WASU MUTANE BASA SAMUN KARBUWA A GABAN ALLAH? 👇👇
Lokacin da akayi Ebola kowa yaji a jinkinsa, sai ga Bola yaxo da Kansa. Dama ance zuwa dakai yafi saqo 🥹
MATSALAR BA DAGA ADDU’ARKA BANE, DAGA WADANNAN ABUBUWAN GUDA UKU DA KAKE SAWA A RANKA NE 👇👇
KA SAN MENENE ABU MAFI SAURIN SHIGA ZUCIYA KUMA YA RUSHE TA? 👇👇
Click here to claim your Sponsored Listing.