Amina Bilyaminu

Amina Bilyaminu

Share

AZMA'IB SKINCARE AND MORE, NETWORK MARKETING COACH#
HELP LADIES LOOK GOOD, MAKE MONEY AND HAVE FUN๐Ÿฅฐ๐ŸŽ‰๐Ÿ’ฐ look good, make money and have fun!

04/12/2025

kowacce mace Tana bukatar Femwash Yar uwa ruwa kadai ba ze baki tsabtar da ya dace ba dole se kin samu sabulun tsarki na mata Wanda ya samu sahalarwar likitocin mata hade Dana fata. Mufa Femwash immu seda s**a bi matakan duk da ya dace kafin a kawo su Wajen ku sanan su kadai ne sinadarin tsarki tilo Wanda s**a samu sahalewar likitocin mata hade Dana fata kaf fadin Nigeria, kuma suna dauke da sinadaran prebiotic da lactic Acid Wanda bazaki samu a kowanne sabulun tsarki ba Hajiyata mu fa Alheri muka kawo muku ba cuta ba ๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ๐Ÿ‘Œ๐Ÿผamma fa ba Lalle ba tilas idan kina ganin ruwan dumi ya wadatar dake Hajiya ta you are good To gooo๐Ÿ™Œ๐Ÿป๐Ÿ™Œ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป๐Ÿ’ƒ๐Ÿป

22/11/2025

Treat your dry skin to some natural nourishment with this creamy and hydrating body lotion infused with natural organic cacao butter and coconut oil.the milky glowing set๐Ÿ‘
Provides 24 hours hydration for extra dry skin
Contains natural organic carrots,cacao butter and coconut oil, and 94% natural origin ingredients
Fast absorbing formula with a creamy, chocolate scentThe beauty you deserve it has been made simple ๐Ÿ™ƒโค๏ธ

15/11/2025

All my ladies make una gather here!! new gumban Madara in town karkibari ayi ba ke๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

12/11/2025

I am not a fool sir na skincare products I dey sell๐Ÿ•บ

10/11/2025

๐ŸŒ€๐ŸŒ€Hajiata ko kina da labarin feminelle wash na Oriflame ๐Ÿ‚wannan ba irin sauran feminelle wash bane da kika sani, wannan na musamnan ne hajiata๐Ÿ’ƒ๐Ÿผ
๐ŸŒ€๐ŸŒ€Hajiata kinsan dai wanga wuri yana bukatar tsafta da gyara... Kixo ki mallaki feminelle wash domin tsaftace gabanki da samar da wadataccen kamshi agabanki bashi da side effects,is๐Ÿ’ฏ safe!! hasalima sai dai yayi miki kariya daga kamuwa da infections.. Sannan ya gyara miki gabanki ga kamshi 24hours ๐Ÿ’ƒ๐Ÿผsiyan nagari Mai da kudi gida.

09/11/2025

Do you know why your skin care products is not working well on your skin?๐Ÿ‘‡ join me on the comments to know better.

04/11/2025

Bismillaahi-latheer laa yadhurru ma'asmihi shay'un fil-'ardhi wa laa fis-samaa'i huwas-samee'ul-'Aleem ๐Ÿคฒ Radheetu billaahi Raban wa bil-islaami deenan wa bi-Muhammadin sallallaahu 'alayhi wa sallama Nabiyyan โ™ฅ๏ธ Yaa hayyu Yaa qayyoomu birahmatika 'astagheethu 'aslihlee sha'nee kullahu wa laa takilnee'ilaa nafsee tarfata 'aynin ๐Ÿคฒ

03/11/2025

Babu abinda ya fidadi
Da ace mace tanada abin Yi ๐Ÿฅณ

02/11/2025

Many people has been asking does Oriflame have a shower gel?

Here comes the new Roy of Sunshine Shower Gel by Oriflame company ๐Ÿ”ฅ

31/10/2025

Why you need a body mist?

โœ…It Provide a subtle fragrance, quick hydration, and a cooling sensation.

โœ…It serves as an on-the-go refresher, also a mood enhancer.
* Don't just use perfume without body mist โœ…
Price: Oud Habibee
My way collection #4,500
Laila crush #3000
Sugar prestige #2,500
Wholesale prices.

WhatsApp/cal:08038320006
Location Minna Niger State .

Delivery is nationwide
Join my WhatsApp group to enjoy the ongoing sales prices
Chech my page and join, my birthday sale on 27 this month ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ

30/10/2025

*Assalamu alaikum Barkanmu da Asuba*

*Alhamdulillah! Mun tashi cikin lafiya da izinin Allah, Mai juyar da dare zuwa rana.Ka tuna rayuwa tana tafiya da sauri, kuma kowanne numfashi yana kusantar da mu ga haduwa da Ubangijinmu.*

*๐Ÿ•Š๏ธKa tsoraci Allah fiye da komai.*
*๐Ÿ•Š๏ธKa nisanci abin da Ya hana, koda kuwa kankane ne.*
*๐Ÿ•Š๏ธKa kiyaye harshenka, idonka, da zuciyarka daga zunubi.*

*Domin babu kariya ranar gamuwa da Allah sai imani da ayyukan kirki.*

*Wanda ya tsoraci Allah, zai masa hanya ta fita, kuma Ya azurta shi daga inda bai zata ba.โ€ (At-Talaq: 2-3)*

*Allah Ya sanya wannan asuba ta zama ta alheri, zaman lafiya, da tsoronSa a zukatanmu. ๐Ÿคฒ*

Join my business at any Bp for free ๐Ÿ”ฅ

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Niger Minna
Minna
920101