Mbabbanmutum

Mbabbanmutum

Share

World 🌎 of technology

Facebook Lite for Android 16/04/2025

Facebook Lite for Android This version of Facebook uses less data and works in all network conditions.

15/04/2025

β€’ Manzon Allah (ο·Ί) yace Idan mutum ya mutu , Mala’iku biyu zasu zo masa sannan su masa tambayoyi HuΙ—u a β€˜Kabarinsa

β€’ Wadannan tambayoyi sune :

1. Waye Mahaliccinka ?

β€’ 𝗔𝗠𝗦𝗔 : ALLAH

2. Menene addininka ?

β€’ 𝗔̀𝗠𝗦𝗔 : Addini na shine MUSULUNCI

3. Me zaka ce akan wannan da
Aka aiko muku ?

β€’ 𝗔𝗠𝗦𝗔 : Muhammad , Manzon Allah

4) Menene ilminka ?

β€’ 𝗔𝗠𝗦𝗔 : Na karanta littafin Allah, kuma nayi Imani da shi .

β€’ Manzon Allah (ο·Ί) yace duk wanda ya Amsa ko ta Amsa tambayoyin nan
dai-dai a β€˜Kabari , za'a rubuta sunansa/ta Acikin β€œILLIYUN” wanda shine register ta sunayen β€˜yan Aljannah .

β€’ Abu Daud , 4753 :
β€’ Ahmad, 18063 :
β€’ Saheehul’Jamiy , 1676

β€’ ya ubangiji madaukaki sarki Allahu ya bamu damar amsa wannan tambayoyin daidai lokacin da muka mutu muka riski kanmu a cikin Ζ™aburburan mu amin ya hayyu ya qayyum 🀲🀲🀲

π˜Ώπ™π™† π™ˆπ˜Όπ™„ π™†π˜Όπ™π™‰π˜Όπ™ π˜Όπ™‰π™‰π˜Όπ˜½π™„ ο·Ί π™”π˜Όπ™”π™„ FOLLOWING πŸ™

20/06/2024

Mbabbanmutum

25/07/2023
Want your business to be the top-listed Food & Beverage Service in Maitama?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Mayo Belwa
Maitama