Bago Az
Yaa Hayyu Yaa Qayyum ( يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ )
Sahihan Labarai Da Dumi_dumin su ! 📡
Shin kunsan da cewa munada Basin guda 4 da rijiyoyin man fetur guda 173 a nan arewacin najeriya?
06/06/2026
ZO KUJI WANI ZANCE
Shugaban kasar Amurka DonalTrom yace,
Yanzu kam na yarda Eran kasa ce mai karfin soji da dabarun yaki, tareda taurin kai da turjiya akan manufar ta.
Me zaku iya cewa?
05/06/2026
DA ZAFI-ZAFINSA
Jiragen yaƙin ruwan dakarun Amurka guda biyu kirkirar, DDG-103 da DDG-87, sun gudu daga Tekun Oman bayan wasu kazaman hare-haren gargaɗi da dakarun Eran s**a kaddamar akan su,
Dakarun Juyin Juya Halin Musulunci na kasar Eran sunyi amfani da hasabiban makaman Qadir da jiragen Shahed wajen kaddamar da wannan farmaki na gargaɗi kan dakarun Amurka dake tekun oman.
05/06/2026
DA ZAFI-ZAFINSA
Bayanai sun nuna a halin yanzu haka Eran na kan bude wani sansanin makamai masu linzami na karkashin kasa wanda aka kulle na tsawon shekaru,
Kwamanda yace, idan har aka cigaba da matsa mana lamba to zamu iya fara amfani da wasu sabbin hasabiban makaman mu wajen maida martani ga duk wanda ya tabamu.
04/06/2026
SAKON JAGORA
Jagora Mujtaba Khamenei yace, duk tsawon lokacin nan babu wata cigabanda Eran ta samu a tattaunawar ta da Amurka, don haka zamuyi amfani da salo da dabarun mu wajen tafiyer da wannan sabon salon siyasar gwamnatin kasar Amurka.
03/06/2026
DA ZAFI-ZAFINSA
Major general na rundunar sojin kasa wato Ameer Hatamee Yace, duk wanda ya baiwa makiyin ka mafaka har yake samun damar farmakin ka, to in ka tashi maida martani don wani bangare ya shafeshi, to hakan ba matsala bane.
Shin yaya kukaji wannan matsayar tasa?
02/06/2026
Kwamandan yace, da yuwwar mu karkatar da akalar makaman mu idan har Esraila bata daina farmakar kasar Lebanon ba
31/05/2026
DA ZAFI-ZAFINSA
Rahotanni na nuna cewa dakarun Eran sun girke tarin wasu manyan hasabiban makamai masu linzami a birnin Tehran domin fuskantar dukkanin matsaya da gwamnatin Amurka zata dauka.
Shin yaya kukaji wannan shirin nasu?
30/05/2026
DA DUMI-DUMINSA
Ga wasu daga cikin Sojin Amurka da s**a mutu a farmakin dakarun kasar Eran kan sansanin su dake kasar Kuwait 🇰🇼.
30/05/2026
DA ZAFI-ZAFINSA
Bayanai sun fara fitowa kan farmakin Eran a kasar Kuwait, Rahotanni sun nuna farmakin ya lalata manyan na’urori da makaman sojin Amurka dake sansanin su na kasar Kuwait,
Bugu da kari anyi nasarar Kshe diyawa daga cikin sojojin Amurka, yayin tarin wasu ke kwace kan gadon jinya, rai a hannun Allah.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
22