Kind Bash

Kind Bash

Share

Rayuwace kamar yaune kamar kuma gobe
Allah yasa mudace

25/03/2025
21/03/2025

Alhamdulillah ya Allah Dan girman darajar Annabi annabawa masu daraja kakikamana murukanmu na alkairi Dan darajar kunaki goman Nan na Ramadan ya Allah πŸ™πŸ’―πŸ’―

Photos from Kind Bash's post 09/02/2025

Back to training

Photos from Kind Bash's post 21/06/2024

Alhmdllh evening from My life

Photos from Kind Bash's post 19/06/2024

Alhmdllh Allah barka dai fatan kowa lfy

13/06/2024

Nice

10/07/2023

1_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da ake kiran Miji da Baby Jariri kuma a kira shi Daddy πŸ™„

2_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da biki dole sai ranar Asabar ko ranar Lahadi πŸ™„

3_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da take bawa wasu kasashen tallafin wutar lantarki yayinda ita kuma ta kasa tsayar da Wutar a Kasar ta πŸ™„

4_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da Makullan Mota da wayar IPhone ba a saka su a Aljihu saboda Burga πŸ™„

5_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da cikin Sauki da kwanciyar Hankali ake tara dubunnan Naira domin zaman makokinka amma ba za a taba baka jari ba lokacin da kake a Raye πŸ™„

6_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da kana bude Firji maimakon kaga tarin ababen sha dana tande tande saidai ka ga tarin Zogale da yakuwa πŸ™„

7_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da zaka siyo Kare sannan ka sanya musu suna Tiger πŸ™„

8_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da mai Aure zaka ji yana fadin Budurwarsa na cin Amanarsa πŸ™„

9_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da yan damfara suke da gobe mai kyau fiye da wanda ya kammala karatu πŸ™„

10_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da masu Aski suke manna hoton Askin da ba zasu iya irinsa ba πŸ™„

11_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da Magani 1 yake warkar da cututtuka sama da 50 πŸ™„

12_ Barka da zuwa Nigeria Kasar da Matasa suke Rina gashinsu zuwa Fari tsoffi kuma su Rina nasu zuwa Baki πŸ™„

13_Barka Da zuwa Nigeria kasar da budurwa zata iya hakuri da talauchin babanta Amma bata iya jurewa gidan mijintaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

NIGERIA KASARKU TA GADO πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

10/07/2023

Wata rana zanyi baccinda bazan taba tashiba!😭 Idanuwana zasu rufe rufewa na har abada!

Zantafi tafiyar da babu dawowa! Ahankali za'a dinga mantawa dani kamar yadda aka manta da magabatana! Wasu zasuyi kewata alokacinda s**a tina dani!

Fatana da Addu'ata akoda yaushe Allah ubangiji kasa mukoma agareka kana mai farinciki damu, Burina Allah kasa kalmarmu takarshe dazamu furta ta kasance: LA ILAHA ILLALLAH MUHAMMADUR RASULULLAH (ﷺ) AMEEN 🀲

09/07/2023

ALLAHUMMA SALLI ALA SAYYIDINA MUHAMMADIN WASALLIM WA'ALA ALIHI WASAHABIHI WASALLIM

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Lawan Bukar
Maiduguri