Truth Report
Truth Report brings you reliable and up-to-date news, global events, and important stories from around the world.
We focus on delivering accurate information and meaningful reports. Follow us to stay informed with trusted updates every day.
23/08/2026
Jarumin Kannywood Tanimu Akawu bashi da lafiya yana kwance a Asubitin dake jos, yayin da Jaruman Kannywood 'yan kungiyar Triple R s**a je duba shi.
Sun je ne domin wakiltar kungiyar da Shugaban kungiyar Dauda kahutu Rarara, sannan kuma Dauda yayi Alkawarin daukar duk dawainiyar sa a Asubitin.
Sannan a nan take an bawa Tanimu Akawu kyautar Miliyan 1 ya rike saboda abubuwan da zasu iya bukata.
Sai dai har yanzu ba'a bayyana Rashin lafiyar da take damun sa ba.
23/08/2026
A karshe dai Garzqli miko ya hadu da purple Speedy a Lagos, yayin da ya nuna mata Shi ne mamallakin wakar hausan da ta hau yayin wani taro.
Speedy Shahararriyar 'yar TikTok ce wadda ta Daukaka, yayin data hau wakar "Mai Sona" tq Garzali Miko wakar ta fara daukaka fiye da sanda yayi ta.
Shi yasa aka bashi shawara duk yadda zai yi ya nemi haduwa da Purple Speedy su sake hawa videon wakar tare koda Short ne hakan zai kara masa daukaka yaje viral a kara saninsa a duniya sabo da ita.
A karshe dai ya karbi shawarar da wasu s**a bashi, gashi kuma sun hadu.
Wanne fatan Alkhairi zaku masa ❓
22/08/2026
President Bola Ahmed Tinubu Congratulates Maryam Ibrahim Dan Azumi for winning King Abdul'aziz international Qur’anic competition.
President Bola Ahmed Tinubu has congratulated Maryam Ibrahim Dan’ Azumi, a remarkable daughter of Gombe State and a proud Nigerian, for emerging as the winner in the women’s category at the 46th King Abdulaziz International Qur’anic Competition in the Kingdom of Saudi Arabia. 🇸🇦
The Entire History of Israel 🇮🇱 from Ancient Kingdoms to the Modern Middle East.
Maryam Ibrahim Dan Azumi ta Samu gagarumar Nasarar Zuwa na (1) a gasar Al'Qur'ani karo na 46 a kasar Saudi Arabia 🇸🇦.
Ta zama abar alfahari ga Nigeria 🇳🇬 da jihar Gombe da musulmai baki daya, bayan nasarar tata saurari kuji wasu batutuwa.
Takun saka yabarke tsakanin kasar i$r@£la, Turkiyya, Iraq, biyo bayan wasu abubuwa da i$r@€la ke zargi na Iraqi ta bawa Turkiyya xamar.....
Click here to claim your Sponsored Listing.