FavNerjeeb

FavNerjeeb

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from FavNerjeeb, Blogger, Bullumkutu maiduguri, Lagos.

13/07/2025

Shugaba Bola Tinubu ya nuna alhinin rasuwar tsohon shugaban ƙasar inda ya miƙa ta'aziyarshi ga matar marigayin Aisha Buhari.

Shugaban ya kuma umarci a yi ƙasa-ƙasa da tutocin Najeriya domin girmama tsohon shugaban.

13/07/2025

Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu yana da shekara 82 da haihuwa a wani asibiti da ke birnin Landan.

A makon da ya gabata ne aka kwantar da tsohon shugaban a asibiti bayan ya je duba lafiyarsa kamar yadda ya saba, amma daga baya sai ya kamu da rashin lafiya.

Marigayin ya mulki Najeriya a matsayin zaɓaɓɓen shugaban ƙasa daga 2015 zuwa 2023, inda ya miƙa wa Bola Tinubu ragama bayan jam'iyyarsu ta APC ta sake lashe zaɓen shugaban ƙasa.

13/07/2025

Mai magana da yawunsa, Garba Shehu ne ya tabbatar da hakan a hirarsa da BBC.

Photos from BBC Hausa's post 03/07/2025
03/07/2025

Nasarorin da Diogo Jota ya samu kafin rasuwarsa

Ƙarin bayani: https://bbc.in/4lBW5qb

Photos from FavNerjeeb's post 03/07/2025

DA DUMI DUMI: Mutanen Arewa wannan Tafiyan Kamar Jihadi ne akan Kawar da Bola Tunibu Bawai saboda Atiku ba ko wasu dake cikin Tafiyar ba , Amma don Haɗin Kai da karfi wajen Kawar da Tinubu, Sannan Mutanen Arewa Muyi Kuyi Hankali da yan kwangila

Mutumin nan Ba Alheri bane a Wannan kasar tamu, Ya zama Dole mu kawar da Dan Jari Hujja da kuma wanda baya son bin tafarki Dokar kasa..

Wallahi Mutanen da zasu yiwa Olule kwangilar wargaza kuri'un Arewa suna da yawa, akwai su cikin 'yan siyasa, 'yan kasuwa, Malamai da wadanda suke cewa wai su 'yan gwagwarmaya ne

Babu abinda zai kayar da Gwamnatin Tinubu sai hadakar siyasa, duk wanda zai yi adawa da wannan hadakar ta ADC idan baya cikin wadanda suke cin moriyar Gwamnatin Olule a fili ko a boye, ta da wahala idan ba dan kwangilar wargaza kuri'un Arewa bane

Don haka ku sa ido sosai 'yan uwa mutanen Arewa, kuma ku nutsu kar ku bari a yaudareku, zamu cigaba da haska muku hanya domin ku hango mayaudara 'yan kwangila wanda aka basu kwangila domin su bata muku kuri'u a zaben 2027

Basu da wata mafita da ta wuce neman hanyar da za'a karkasa kuri'un Arewa, saboda sun san indai zabe za'ayi na gaskiya ba zasu kai labari ba, don haka zasu bada kwangila mai tsoka domin a wargaza kuri'un

Daga Datti Assalafy

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 FavNerjeeb 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...

02/07/2025

A man without Enemies is like a king without a crown 🌴

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Bullumkutu Maiduguri
Lagos