SuleimanMubi1

SuleimanMubi1

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SuleimanMubi1, Chef, maiha road, .

10/11/2025
29/10/2025

Mubi gida

28/10/2025

Allah ya kare mu da irin wannan ranar

29-10-2014

25/10/2025

For sale
Location
maiha road mubi south

16/09/2025

*Allah (S.W.T) yana cewa "lallai sallah tana hana alfasha da munkari*

*Duk wanda salla bata hanashi qarya ba,zina sabawa iyaye,zuwan gidan boka shirka kenan,cutar da maqota da sauransu,to tabbas ya tuntubi sahihancin sallarsa.*

©️Suleiman Mubi

15/09/2025

*Soyayya tafi kargo idan ya kasance Soyayyar da na miji yake wa mace yafi yawa, sabida shi na miji idan yana son abu to daban yake kula da wannan abun, ita kuma mace yadda ya nuna yana sonta a aikace zai sanya ta kaunace shi, ta kuma girmamashi.*

*Idan hakan ya kasance ba bazai taba iya rabuwa da ita ba sabida yana sonta, ita kuma mace ba za ta iya rabuwa dashi ba sabida tana samun kulawar da take bukata.*

©By suleiman Mubi

12/09/2025

Happy jumma.at mubaraq

Culinary Team

Attire

Telephone

Website