MU HADA KAI

MU HADA KAI

Share

I give you my heart I love you more than anything

Photos from MU HADA KAI's post 27/11/2025

Inna Lillahi Wa Inna Lillahi Raji'un:

Allah ya yiwa fitacce kuma shahararren malamain addinin Musulunci na Duniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi rasuwa yanzu yanzun nan, muna fatan Allah ya yafe masa kura kurensa ya karɓi kyawawan ayyukansa yasa Aljanna Firdausi makoma.

Ana roƙon al'ummar musulmin Duniya, duk wanda yaci karo da wannan labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups don ƴan uwa Musulmin Duniya su ƙara yi masa addu'a, muna fatan Allah ya gafarta masa yasa mu cika da imani ameen

26/11/2025

22)11(2026 ALHAMDULILAHI MASHA ALLAH

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Tsohowar Kasuwa
Lagos
MG