BASH FIT

BASH FIT

Share

An Activist
Quality Analyst

A Musical Artists
A Lyrical Creator
Welcome to our new page!!

Photos from BASH FIT 's post 17/12/2025

Hotuna:

Wasu hotunan taron Yau Laraba 26/Jimada Ath-Thaniyah/1447 (17/12/2025) a Tehran, da aka karrama Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) da lambar Yabo ta "Imam Khomeini World Award" a Matsayin "Mai Girmama Al'umma da kuma hidima ga Raunana da Waɗanda ake Zalunta" sannan ɗaya daga cikin waɗanda ke yaɗa karantarwa da fikirar Imam Khomeini (R).





26/Jimada Ath-Thaniyah/1447
17/12/2025

16/12/2025

'WASU MUTANE SUNA GANIN BA LALAI NE A YI YUNKURIN DAWO DA ADDINI BA..

"Ka san wasu mutane basu da ‘ragaba’ da addini? Sai ka ga cewa mutum gashi dai ya yi sa’a an haife shi Musulmi, kuma tana iya yiwuwa ma yana sallah yana ba da zakkah, amma dai shi inda za a ce yanzu ya kamata al’umma ta zauna ba a turban addini ba? Sai ya yi maka garau. Yace an hana ka sallah ne? shi a ganinsa ba lalai ne a yi wannan (yunkurin dawo da addinin ba).

-Cikin Jawabin Shaikh Zakzaky (H) A ranar Idil-Ghadeer 1443 (17/07/2022) a gidansa da ke Abuja.



16/12/2025

Photos from Sayyid Ibraheem Zakzaky Office's post 02/11/2025
27/10/2025

DATTIJO MAI ASALIN DATTAKU!!!

KA TSAYA GA ALLAH, ALLAH KUMA YA TSAYA MAKA, A DUK LAMARINKA ALLAH NE, JAGABA ALLAMA DODON AZZALUMAI DA MUNAFUKAI ABARKA SAI TA ALLAH YAYI.

15/10/2025
Photos from Zeenat's Newroom's post 15/10/2025
15/10/2025

'وَلَا تَحْسَبَنَّ ٱلَّذِينَ قُتِلُوا۟ فِى سَبِيلِ ٱللَّهِ أَمْوَٰتًۢا ۚ بَلْ أَحْيَآءٌ عِندَ رَبِّهِمْ يُرْزَقُونَ'

Fi'amanillah Ya Shuhada

14/10/2025

Sayyid Ahmad Zakzaky bai zama Shaheed Ahmad ba sai da ya bar mana cewa:

Sauyin tunanin matasa shi ne tushen sauyin al’umma. Idan matasa s**a fara ganin cewa nasara ba ta zuwa da sai sun tashi sun shiga an dama da su, wato sai da ilimi, tarbiyya, da hangen nesa to al’umma za ta tashi daga duhu zuwa haske.

Matasa su daina ganin kansu a matsayin masu kallo kawai, su zama masu tunani, masu aiki, da masu hangen gaba. Sauyi yana farawa daga cikin zuciya, daga yadda mutum yake ganin kansa da al’ummarsa. Idan tunanin matashi ya tsarkaka, to rayuwar al’umma ma za ta tsarkaka.

Happy Birthday Commander Ahmad Zakzkay.




–Asperger

14/10/2025

Shaheed Sayyed Ahmad For All🙂

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Lafia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Lafia