Sheikh Ahamd Muhammad Koko
We call people to the world fastest religion ( Islam).
09/03/2025
SAKON TA'AZIYA....!!!
Shugaban kungiyar Jamaatu Izalatil Bidi'a Waiqamatis Sunnah na Jihar Kebbi. Sheikh Aliyu Adam Ladda Bunza Tare da sauran yan Majalisar sa.
Yana mika sakon ta'aziyya a madadin kungiyar IZALA ga 'yan uwa da iyalai da al'ummar Karamar hukumar Koko Besse bisa rasuwar Mahaifin Mal. Ahmad Muhammad Koko sakataren watsa Labarai na Jihar Kebbi P.R.O
Mun samu labarin rasuwar ta riske mu jiya bayan yayi fama da jinya. kuma tuni anyi masa janaza kamar yadda addinin musulunci ya tanada a cikin Garin Koko Dake Jihar Kebbi Nigeria.
Shugaban ƙungiyar Yayi addu'ar Allah ya jikansa da rahama, ya baiwa iyalensa damu hakurin rashin sa, ya hadamu da shi a jannatul fir'dausi Ãmin.
Shugaban ya isar da wannan sako ta ofishin Sakataren Kungiyar Izala ta Jihar Kebbi, Sheikh Imam Yusuf Abubakar Suru.
09/03/2025.
09/09/1446.
JI wish social media koko
08/03/2025
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN
ALLAH YAYIMA BABAN SHEIKH AHMAD MUHAMMAD KOKO RASUWA AYAU.
MUNA ROKON ALLAH YAJIKAN SHI DA RAHAMA SA KUMA YASA ALJANNATUL FIRDAUSI CE MAKOMAR SA
AMIN SUMA AMIN.
WURI. MASSALLACIN SECRETARIAT
LOKACI. BAYAN SALLAR TARAWAIHI
08/09/1446
08/03/2025
JIBWIS SOCIAL MEDIA KOKO
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the place of worship
Telephone
Address
Koko
871105