Muhammad Sadiq

Muhammad Sadiq

Share

H.E HAJIA FATIMA DIKKO RADDA WIFE OF THE EXECUTIVE GOVERNOR KATSINA STATE MEDIA ADVOCATE.

05/06/2026

Smile is a Sunnah...😁
Barkanmu da warhaka.

05/06/2026

diamond lady

05/06/2026

Mashaa Allah juma'a Mubarak

05/06/2026

Barka da juma'a Your Excellency Fatima Dikko Radda

26/05/2026

YANZU-YANZU: Jam'iyyar PDP ta tsaida maigidanmu Professor Isa Ali Pantami CON a matsayin dan takarar Gwamnan jihar Gombe a zabe mai zuwa.

23/05/2026

Akwai raguna na sayarwa graduates na Havat University 2.5m

23/05/2026

3.5 barista ne 🙄🙄

23/05/2026

Saudiyya zata Fassara Khuɗubar Arafa da yare 35 ciki harda Harshen Hausa fulani🤗

23/05/2026

Gwamna Radda Ya Bayyana Goyon Bayansa ga Tinubu a Zaben Fidda Gwani na Shigaban Kasa a Jam’iyyar APC

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana cikakken goyon bayansa ga Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yayin zaben fidda gwani na shugaban ƙasa na jam’iyyar APC da ke gudana a garin Radda, ƙaramar hukumar Charanchi.

Da yake zantawa da manema labarai bayan kammala kaɗa ƙur’arsa, Gwamna Radda ya bayyana cewa yawan fitowar mambobin jam’iyyar a faɗin jihar Katsina alama ce ta cikakken goyon baya ga takarar Shugaba Tinubu a matsayin ɗan takarar APC gabanin zaɓen shekarar 2027.

Gwamnan ya bayyana cewa irin wannan gagarumar fitowa da goyon baya na nuna amincewar jama’a da salon jagorancin Shugaba Tinubu, tare da bayyana ƙwarin gwiwarsa cewa APC za ta sake samun nasara a zaɓen shekarar 2027.

Yanzu haka zaben yana gudana a mazabu 8,809 na fadin Nigeria baki daya.

MS Ingawa
SSA, Media & Strategy
Katsina State Government

May 23, 2026.

Want your business to be the top-listed Media Company in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Barhim Housing Estate
Katsina
820101