NAZ Update

NAZ Update

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from NAZ Update, Broadcasting & media production company, Kano.

05/06/2026

"Har yanzu banga wani abun azo a gani da Gwamnatin Kano tayi a bangaren Ilimi ba duk kuwa da dokar ta baci da Gwamnatin ta ce ta sa a bangaren"
- Amb. Muhammad Bello Dalha, Dan takarar Gwamnan Kano a Jam'iyyar PDP.

05/06/2026

Wannan shi ne bidiyon da ya karade shafukan sada zumunta a Najeriya wanda ke nuna yadda 'Yan ta'adda a kasar ke azabtar da wasu da s**a yi garkuwa dasu wanda ake kyautata zaton 'yan Arewacin kasar ne.

Bidiyon ya tayar da hankalin Al'ummar kasar tare da haifar da zazzafar s**a ga Gwamnatin kasar da kuma kara kara fito da irin matsalar rashin tsaron da yankin ke fama da shi karara.

Hakan ya kuma sa 'yan kasar ci gaba da tofa Al-barkacin bakinsu da kuma dora Al-hakin gaza kare rayukan mutane akan Gwamnatin kasar wadda Bola Tinubu ke jagoranta.

Hakkin Mallaka : 🎥 Zulkifilu Dalhatu

04/06/2026

"Ya kamata Shugaban Najeriya Tinubu yayi murabus saboda gaza kare rayukan 'yan Najeriya" - Dr. Hakeem Baba, Babban mai fada aji a yankin Arewa.

04/06/2026

"'yan Kwankwasiyya ba sa yawo da makamai sai dai suyi sunki" - Sanata Rabi'u Kwankwaso.

03/06/2026

"Idan Daba kake ji, na fika Daba amma yanzu ba wannan lokacin bane".

- Hon. Abubakar Mu'azu Mojo, shugaban karamar hukumar Nasarawa, karkashin Jam'iyyar APC.

Abba Kabir Yusuf

03/06/2026

'Yan Kwankwasiyya sun rikita Najeriya fh !

Rabiu Musa Kwankwaso Mr. Peter Obi

03/06/2026

"Duk wanda Uwarsa tace je ka ka gani a siyasa, to wlh mu zai gani " - Hon. Mujaheed Zaitawa, Dan Jam'iyyar APC.

Kashi na Biyu.

03/06/2026

"Duk abinda ke faruwa tsakanin Gwamnan Kano Engr. Abba da Sanata Kwankwaso, wlh duk shirin Film ne"

- Babban mataimaki na musamman ga Gwamnan Kano kan gidajen Radio, Hon. Bashir Aminu Fanshekara.

Rabiu Musa Kwankwaso Abba Kabir Yusuf

02/06/2026

"Lokacin da za mu koyawa Sanata Rabi'u Kwankwaso da Abba Hikima hankali a siyasa yayi" - Hon. Mujaheed Zaitawa, Dan Jam'iyyar APC.

Kashi na Daya.

Rabiu Musa Kwankwaso Abba Kabir Yusuf Abba Hikima

02/06/2026

Siyasa tana neman shiga tsakanin Bulama Bukarti da Abba Hikima.

🎥Abba Hikima

Abba Hikima Bulama Bukarti Whistlerblower

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano
700101