Ibada24
IBADA ITA CE Bai Halatta ga baligi ba ya aikita wani aiki, har sai ya san hukuncin Allah a cikinsa.
BAMU DA KARFI BAMU DA WAYO Ka zamo Gatanmu Ya Mabuwayi Ya Allahu.
10/11/2023
Da Ilimi Ake Samun Arzaki duniya
Kasance da Kaigama TV
DA ILIMI AKE SAMUN ARZIKI Episode 2' 2023; #addini #islam Rayuwar Mutum Daya (ADABUL MUFRAD) wanda Imamu Bukari ya rubuta, Sheikh Malam Ibrahim Khalil ya karanta. Allah ya saka masa da alkairi. Ayi sauraro lafiya.
BARKA DA JUMA'ATUL MUBARAK
Allah Ka cika zukatanmu da soyayyar Manzon (SAW)
20/06/2023
GAFARA DA SAMUN YALWAR ARZIKI
FALALAR KWANAKI GOMA NA FARKON WATAN ZULHAJJI FALALAR KWANAKI GOMA NA FARKON WATAN ZULHAJJI . An karbo Hadisi Daga ibn Abbas (R.A) ya ce Annabi (SAW) ya ce: Ranar daya ga watan zulhijja ...
20/06/2023
Addu'ar Shiga Kasuwa Addu'ar Shiga Kasuwa لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ ولَهُ الْحَمْدُ، يُحْيِي وَيُمِيتُ وَهُوَ حَيٌّ لا...
07/01/2023
Wajibi ne ga dukkan musulmi ya san yadda ake wankan Janaba.
YADDA AKE WANKAN JANABA Amma ka ga wankan Janaba Wajibi ne ga dukkan musulmi. Janaba tana samun mutum ne ta hanyar saduwa a tsakanin mata da miji ko mafarkin saduwa...
04/01/2023
WAJIBI NE GA MUSULMI YA SAN ABUBUWAN DA SUKE KARYA ALWALA
ABUBUWAN DA SUKE WARWARE ALWALA Ka sani Allah Madaukaki Ya datar da kai - cewa abubuwan da suke warware alwala sun kasu zuwa kashi biyu; Akwai karrai da sababan karrai. ...
01/01/2023
SUNNONIN ALWALA
Wajibi ne kasan sunnonin salla....
SUNNONIN ALWALA Amma Sunnonin Alwala guda takwas ne na farkon su: - 1)Wanke hannaye zuwa wuyan hannu kafin a shigar da su cikin mazubin ruwa. 2...