Know Yourself
07/09/2025
Inji Gomnan Kaduna.
Munyi Barka Da Samunka Ya Rasulullahi🤩
05/09/2025
Anya Kuwa Ace Wai A Kasar Nan Gomna Guda Amma Ba Abinda Zai Iya Wajen Samar Da Tsaro Ga Alummar Sa ?
04/09/2025
Sabon Tsarin Aiki Sojoji Ko Ina Kukaga Yan Bindiga Ku Halbe Koba Umarni Daga Sama
Mun Chanja Tsarin Aiki: Daga yanzu karku sake jiran Umarni daga sama, duk inda aka kaiku aiki kuka ga ba daidai ba, ku saki WùUta kawai>>Shugaban Sojojin Najeriya, Christopher Musa
Shugaban sojojin yace bai son wani soja ya kara bashi uzurin cewa wai an yi abinda bai dace ba a kusa dashi ko kuma an kaiy Hhà riy a kusa dashi bai dauki mataki ba yace masa wai saboda ba’a bashi umarni bane, yace kada sojojin su sake jiran umarni.
Sannan ya gargadi kwamandojin sojojin da cewa duk wanda aka samu barakar aikata ba daidai ba a rundunarsa zai dandana kudarsa.
29/08/2025
Pallavi💥
28/08/2025
Shugaban Kasa Kasani Fa A Rana Daya An Kashe Mana Sama Da Mutum 300 A Arewacin Kasar Nan.ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
23/08/2025
Mazza Gumbar Dutse💥
19/08/2025
Marigayi Sheikh Isah Waziri, Allah Yajikanka Ya Raya Bayanka Albarkar Annabi.
18/08/2025
😫😫😫😫
17/08/2025
Da saurayin na uku ya ga haka, ya san lalle shi ma bai tsira ba, sai ya yi wayo ya ɗauki takobinsa, kafin ɗam fashin ya ankara, saurayin ya ɗauke kansa. Ya kwashe kuɗin da ɗam fashin nan ya ƙwace daga hannunsu, ya k**a raƙumi ya haye, da takobin nan a saɓe a kafaɗarsa. Raƙumi ya miƙe tsaye. Ga shi bisa, bai san inda zai karkata akalar raƙumin ya bi ba. Ayari kuwa ya yi nisa, ga yunwa da ƙishirwa sai cinsa su ke yi. Ya mai da gaba gabas ya ce, ‘Ni Sufuyanu, yaya zan yi da kaina? Da ma na bari ya kashe ni na huta.’’ Sai ya tuna kuma ya ce, ‘‘Af, to, in ni ban san hanya ba, ai raƙumin nan. ya san gidansu, bari in bar shi ya kai ni can, kome ta tafasa ta ƙone.’’ Sai ya sakam ma raƙumi akala ya buge shi. Raƙumi ya zabura sakataf, sakataf, sakataf, bai zame. ba sai 'yar unguwar nan da ɗam fashin ya fito.
15/08/2025
Jarma Mai Nasara Tarauni Na Godiya!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Website
Address
Kano